Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da karkatar da kayan tallafin abinci da gwamnatin ta samar. Mutanen da aka kama sun haɗa da
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da karkatar da kayan tallafin abinci da gwamnatin ta samar. Mutanen da aka kama sun haɗa da
Al’ummar Agadasawa a jihar Kano sun shiga cikin mummunan yanayi bayan da wata gobara ta tashi tare da halaka wata mata da ‘ya’yanta uku. Mummunan lamarin da ya jawo juyayin
A jiya Lahadi ne wasu magoya bayan gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, suka yi dandazo a harabar wasanni ta Lekan Salami dake birnin Ibadan a jihar Oyo domin gudanar da
Alhamdulillah, bayan sakonni da mutane ke ta turo mana daga ko’ina game da wannan bawan Allah ni da Baba Ali SSA HealthAffairs, mun sanar da mai girma Gwabnan Kano HE.
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Ibrahim Musa Karaye ta yanke wa wasu ‘yan damfara biyu, Benjamin Okechukwu Udeagwu da Benjamin Amos Olamide hukuncin daurin shekaru uku a
Hukumar Kula Da Shige Da Fice ta Najeriya ta ce jami’anta huɗu sun mutu a yayin da wasu 7 kuma suka samu rauni a wani hatsarin mota akan hanyar Kano-Zaria.
Hukumar NDLEA dake yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi ta kama wasu makafi uku dake gudanar da kasuwancin miyagun ƙwayoyi a tsakanin jihohin Kano da Lagos. Mai magana
Wani bala’i ya afku a ranar Lahadin a kusa da titin Baban Gwari da ke kan titin Katsina a jihar Kano inda wasu mutane biyu suka rasa rayukansu bayan da
A wane al’amari mai ban mamaki musamman duba da al’ada irin ta Malam Bahaushe, wata budurwa mazauniyar Sabuwar Ƙofa da ke Kano ta faɗa lambun soyayya inda ta tare zuwa
Hukumar NDLEA dake yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano ta kwace tan 3.6 na haramtattun miyagun kwayoyi a jihar cikin watanni uku. Abubakar Idris-Ahmad kwamandan
Gwamnonin yankin arewa maso yamma sun amince su yi aiki tare wajen magance matsalar tsaro da kuma bunƙasa aikin gona a yankin. Gwamnonin sun dauki wannan matsaya ne biyo bayan
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta musalta maganar da ake yadawa cewa ta janye daga daukaka kara kan shari’ar zaɓen jihar Kano. Hukumar ta bayyana haka ne
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta fara bayar da tallafin Naira 20,000 ga ‘yan mata 45,000 domin tallafa wa ilimin ‘ya’ya mata tare da karfafa gwiwar iyaye su tura
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta bayar da sanarwar kawo karshen dokar hana fita ta tsawon sa’a 24, da aka sanya a jihar. Mai magana da yawun rundunar, SP
A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Kano ta kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a jihar domin kaucewa tabarbarewar doka da oda biyo bayan korar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano ta kori Gwamna Yusuf, ta bayyana cewa APC ce ta lashe zaben A wani a wani mataki da ya zo da abin mamaki, kotun
Wani matashi mai suna Auwalu Salisu dan shekara 22, ya mayar da naira miliyan 15 da wani fasinja ya manta da shi. Fasinjan dai ya zo ne daga kasar Chadi
Wani lamari mai matukar tayar da hankali da ban tausayi ya faru yayin da hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani matashi dan shekara 28 mai suna Misbahu Salisu
Wasu sabbin ’yan daba 43 (Yan Daba) daga daga yankin Goburawa-Gangare da Tudun Fulani Quarters na karamar hukumar Ungogo ta Jihar Kano sun rungumi zaman lafiya tare da mika kansu
Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya da na jiha a jihar Kano ta tabbatar da cewa ɗan majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar karamar hukumar Kumbotso Mukhtar Dan Kawu