Gwamnatin Kano Za Ta Rabawa ÆŠaliban Jihar Su 6500 Fom Na Jarrabawar UTME

Gwamnan jihar Kano,Engr Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da shirin raba fom ɗin jarrabawar UTME ga ɗaliban sakandaren jihar dubu 6500.

A wata sanarwa gwamnan ya ce ya yi hakan ne domin samar da damarmaki ga É—aliban jihar na halartar makarantun da suke gaba da sakandare.

“A Æ™oÆ™arin mu na samar da damarmaki na cigaba da karatun gaba da sakandare ga Æ´an asalin jihar Kano na Æ™addamar da rabon fom É—in jarrabawar JAMB UTME  guda 6500 ga É—aliban makarantun sakandare,” ya ce.

Ya ce gwamnatinsa ta samu cimma manyan nasarori a bangaren bunÆ™asa ilimi a jihar a cikin watanni goman da suka gabata da suka haÉ—a da dawo da shirin tura Æ´an asalin jihar Æ™aro karatu a jami’o’in Æ™asashen waje, biyan kuÉ—in makaranta na É—aliban jihar dake manyan makarantu da sake buÉ—e makarantu 21 na koyon sana’a.

More News

Tinubu Ya Dawo Abuja Daga Ziyarar Aiki Da Ya Kai  Saudiya da Nezaland

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki da ya kai ƙasashen Saudiya da Nezaland. A ranar 22 ga watan Afrilu ne...

CBN ya dakatar da kudirinsa na sa bankuna su riƙa cajar kwastomominsu

Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan da su dakatar da cajin kudaden ajiya har zuwa ranar 30 ga Satumba, 2024.Babban bankin ya bayyana hakan...

Ƴansanda sun kama likitan bogi

Rundunar ‘yan sanda ta Zone 2, Onikan, Legas, ta kama wani likitan jabu mai shekaru 37, kuma ma’aikacin lafiya, tare da zargin amfani da...

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure

Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan wata doka za ta tilastawa masu yin aure yin wasu gwaje-gwajen lafiya gabanin...