Asalin hoton, MELEKYARI/NNPC Shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPC ya bai wa ‘yan Najeriya hakuri kan matsin da suka sake tsintar kansu sakamakon karancin man fetur. Shugaban kamfanin man, Mele
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, MELEKYARI/NNPC Shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPC ya bai wa ‘yan Najeriya hakuri kan matsin da suka sake tsintar kansu sakamakon karancin man fetur. Shugaban kamfanin man, Mele
Kotun sauraran kararrakin zaɓen gwamnan jihar Osun ta soke nasarar da dan takarar jam’iyyar PDP kuma gwamna mai ci Ademola Adeleke ya samu a zaɓen gwamnan jihar. A cikin watan
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya kaddamar da wasu ayyuka 7 a jihar Katsina. Kaddamar da ayyukan a ranar Asabar na daga cikin ziyarar aiki ta kwanaki biyu da Buhari yake
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow ya fice daga jam’iyyar APC. Fitarsa daga jam’iyyar na kunshe ne cikin wata takarda da ya aikewa shugaban jam’iyyar APC na mazabar Kolere dake
An tsaurara matakan tsaro a birnin Lagos gabanin zuwan shugaban kasa Muhammad Buhari. An jibge tarin jami’an tsaro daban-daban a wurin sauka da tashin shugaban kasa dake filin jirgin sama
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kisan mutane 4 da wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi a kauyen Gambar Sabon-Layi dake
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta ce jami’anta sun samu nasarar ceto yara biyu daga cikin ɗaliban firamaren dake Alwaza a karamar hukumar Doma ta jihar. Mai magana da yawun
Wasu abubuwan fashewa da ake kyautata zaton nakiyoyi ne sun fashe a wurin gangamin taron jam’iyyar APC a jihar Rivers. Magoya bayan jam’iyar ta APC da dame ne suka jikkata
Shugaban kasa, Muhammad Buhari a ranar Alhamis ya gana da gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele. Wannan ne karo na farko da Buhari da Emefiele suke ganawa a cikin
ABUJA, NIGERIA – Cikin wani ‘dan kwarya-kwaryar bikin amsar ragama da ya wakana a babban ‘dakin taro na hedikwatar rundunar tsaron kasar, sabon daraktan labarun mayakan kasar, Janaral Gusau wanda
Jami’an hukumar kwastan sun samu nasarar kama wasu kayan jami’an tsaro na soja da yan sanda da aka shigo da su ba bisa ka’ida ba. An kama kayan ne a
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP,Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci mutanen da suka jikkata a hatsarin motar da ya faru a jihar Filato. Atiku tare da rakiyar wasu
Twelve passengers kidnapped on January 7, 2023, at Igueben train station in Edo State have been rescued. Commissioner of Police Mohammed Dankwara announced the operation in a statement on Sunday.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun samu nasarar kashe wani dan bindiga guda daya a Rigachukun dake karamar hukumar Chikun tare da kama wasu biyu a yankin
Mutane 10 ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Lagos zuwa Ibadan. Ahmed Umar shugaban shiya na hukumar kiyaye afkuwar hatsura FRSC a
Rundunar yan sandan jihar Rivers,ta kama wani matashi dan shekara 17 da ake zargin da yiwa wasu mata 10 ciki. Wanda ake zargin mai suna,Noble Uzuchi an kama shi da
Da safiyar ranar Juma’a ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya gana da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke a fadar Aso Rock dake Abuja. Wannan ne karon farko da Adeleke ya
Jami’an tsaron hukumar farin kaya ta DSS sun kama, Doyin Okupe tsohon darakta janar na yakin neman zaben Peter Obi. A cewar lauyansa, Tolu Babaleye an kama dan siyasar ne
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gana da Akbishop na Canterbury, Justin Welby a cigaban da ziyarar da yake a birnin London. Atiku ya je
A safiyar yau ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya gana da gamayyar Bishop na Cocin Katolika a fadar Aso Rock dake Abuja.