Gwamnan Bauchi ya bada umarnin É—aukar ma’aikata 1480

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya amince a É—auki sabbin ma’aikata 1480 domin cike gurbin da hana É—aukar ma’aikata da gwamnatin, Barrister Muhammad Abubakar ta saka ya haifar.

Gwamnan Abubakar ya dakatar da daukar ma’aikata domin ya samu damar tantance su domin a cewarsa suna cinye kaso mai tsoka na kuÉ—in da jihar take samu shima Bala Muhammad ya cigaba da bin wannan tsari a lokacin da yake kokarin raba jihar da ma’aikatan bogi a mulkinsa zango na farko

Biyo bayan rantsar da shi a karo na biyu, Muhammad ya sanar da janye hanin domin cika alkawarin da ya É—auka ga mutanen jihar a ranar 29 ga watan Mayu.

Shugaban ma’aikatan jihar, Adamu Yahuza shi ne ya sanar da haka ga yan jarida a jiya.

Ya ce 1000 daga cikin ma’aikatan da za a É—auka za su kasance malaman makaranta.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaĆ™i da yiwa tattalin arzikin Ć™asa ne ya hana shi bayyana...