Kotu ta hana EFCC, ICPC da DSS kama Abdulaziz Yari

Babban Kotun Tarayya dake Abuja ta hana hukumar EFCC dake yaÆ™i da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati da kuma takwararta ta ICPC kama tsohon gwamnan jihar Zamfara sanata Abdulaziz Yari har sai ta saurari karar da aka shigar gabanta.

Justice Donatus Okorowo wanda ya bayar da umarnin kan bukatar gaggawa da babban lauya, Michael Aondooaa ya shigar gaban kotun a madadin Yari a ranar Litinin.

Har ila yau alkalin ya kuma hana hukumar tsaro ta DSS kamawa tare da tsare Yari.

Mai Shari’a Okorowo ya umarci hukumomin da ake Æ™ara da su bayyana dalilan su zai hana shi bayar da umarnin a yayin kotun na gaba.

An daga shari’ar ya zuwa ranar 8 ga watan Yuni

More News

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon Ɗaya Daga Cikin Ƴan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon É—aya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rabon Gidaje 8925

Gwamnatin tarayya ta ce ta fara raba gidaje 8925  ga mutanen da suka nema kuma suka cancanci a basu a faɗin ƙasa baki ɗaya...

Ƴan Bindiga A Zamfara Sun Kashe Sakataren Jam’iyar PDP

Wasu ƴan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Musa Ille  sakataren jam'iyar PDP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Zagazola...