Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da firaministan kasar, India Narendra Modi a ranar farko ta taron G20. A ranar 4 ga watan Satumba ne Tinubu ya bar Najeriya
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da firaministan kasar, India Narendra Modi a ranar farko ta taron G20. A ranar 4 ga watan Satumba ne Tinubu ya bar Najeriya
Gwamnatin jihar Niger ta fara raba tallafin shinkafa mai saukin farashi ga mazauna jihar. Da yake magana da yan jarida a Minna ranar Asabar, Mustapha Jibrin shugaban kwamitin rabon tallafin
Kwamishinan ma’aikatar ilimin gaba da sakandare Dakta Yusuf Ibrahim Kofarmata ya shirya wani gagarumin shiri na bayar da tallafin magunguna ga jama’a a Kofarmata, Kano, a wani gagarumin baje kolin
Gwamnatin Amurka na neman karin bayani game da Huawei Mate 60 Pro, wayar salular kasar Sin da ke amfani da na’urar zamani. Sabuwar babbar wayar, wacce aka ruwaito ta hada
Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a Morocco ta kashe mutane akalla 630, tare da raunata sama da 320, da lalata gine-gine. Mazauna yankin da abin ya faru
Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a Morocco ta kashe mutane akalla 630, tare da raunata sama da 320, da lalata gine-gine. Mazauna yankin da abin ya faru
Yan sanda a jihar Edo sun kama wani mutum mai suna, Salami Anedu ɗan shekara 21 kan zargin kashe matarsa sakamakon saɓani sa suka samu akan abinci. Mutumin da ake
Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli ya kafa wani kwamitin kwararru mai mambobi 11 kan sake gina babban masallacin Juma’a na Zaria da ya rushe. A wata sanarwa da Abdullahi
Wani mutum mai suna John ya rasa ransa bayan abokinsa, Akinola Adeleye, ya caka masa wuka har lahira a kan takaddamar wanda zai biya kudin farantin abinci. Lamarin ya faru
A ranar Alhamis ne aka zargi wani mutum da kashe kakarsa mai shekaru 100 da gatari yayin da take zaune a kan keken guragu. Yana fuskantar shari’a a birnin Hamburg
Shugabannin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a wa Iqamatis Sunna a Najeriya sun kama hanyar Jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin kasar domin gabatar da jana’izar marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu.
Kungiyar ƙwadago ta NLC ta umarci ma’aikata da su koma bakin aiki bayan kammala yajin aiki na kwanaki biyu. Kungiyar cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Laraba ta umarci
Babban malamin Musulunci a Najeriya Sheik Abubakar Giro Argungu ya riga mu gidan gaskiya. Sanarwar mutuwar tasa ta fito ne a yau Laraba ya shafinsa na Facebook wanda ake kyautata
Wani ma’aikacin asibiti a Kenya da aka kama yana sayar da jarirai an same shi da laifin safarar yara. Fred Leparan, wanda ke aiki a asibitin Mama Lucy Kibaki na
Jami’an tsaro dauke da makamai sun killace tituna zuwa kotun shari’ar zaben shugaban kasa a ranar Laraba da ke Abuja. An gindaya shingayen binciken ababen hawa guda uku tsakanin hedkwatar
Majalisar zartaswar jihar Zamfara ta amince da daukar mambobi 4200 aiki a rundunar hadin guiwa ta Civilian Task Force (JTF) don taimaka wa kokarin da hukumomin tsaro ke yi na
Ma’aikatan fannin wutar lantarki sun bi sahun kungiyar kwadago ta kasa NLC a yajin aikin gargadin da ta fara kan tasirin da cire tallafin man fetur ya yi akan yan
Wata babbar kotu dake Kano ta jingine dakatarwar da aka yiwa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyar NNPP. Da yake yanke hukuncin a ranar Talata alkalin kotun mai shari’a, Usman
Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewa ba ta da sha’awar shirin auren zaurawa da za a yi a Kano wanda hukumar Hisbah ta jihar ta shirya. Ana sa ran shirin
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), a ranar Talata, sun kama wasu jami’an Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar da ke karkatar da kayayyakin tallafin jama’a da ake