Yawan mutanen da suka mutu daga mummunan ambaliyar ruwan da ta samu birnin Derna dake gabashin kasar Libiya sun haura dubu 11300 a cewar Majalisar Dinkin Duniya(MDD) kamar yadda hukumar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Yawan mutanen da suka mutu daga mummunan ambaliyar ruwan da ta samu birnin Derna dake gabashin kasar Libiya sun haura dubu 11300 a cewar Majalisar Dinkin Duniya(MDD) kamar yadda hukumar
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun gudanar da wani samame da suka yi nasara a dajin Yankari, inda suka yi nasarar kashe ‘yan bindiga 10 tare da ceto mutane 39
Wani matashi mai suna Auwalu Salisu dan shekara 22, ya mayar da naira miliyan 15 da wani fasinja ya manta da shi. Fasinjan dai ya zo ne daga kasar Chadi
Wani lamari mai matukar tayar da hankali da ban tausayi ya faru yayin da hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani matashi dan shekara 28 mai suna Misbahu Salisu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar. Naɗin nasa zai fara aiki ne da
Rundunar yan sandan jihar Kebbi tace jami’anta sun kama wasu motoci biyu da suke dauke da harsashi 7500 da kuma kunshin ganyen tabar wiwi da kudinsu ya kai miliyan N600.
A ƙalla mutane huɗu aka kashe bayan da wasu da ake zargin yan bindiga ne suka kai hari kan kauyen Giyawa dake karamar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto. A cewar
An dawo da wutar lantarki a Najeriya, bayan da babban layin wutar lantarkin kasar ya mutu da sanyin safiyar Alhamis. Lamarin ya janyo katsewar wutar lantarki ga kamfanonin rarraba wutar
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a ranar Alhamis ya bayyana bukatar gwamnatin shugaba Bola Tinubu na kara zurfafa dangantakar da ke tsakanin kasar Najeriya da Jamhuriyar Cuba. Daraktan yada labarai
Hukumomin Libya sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da guguwa a kasar ya zarce 6,000. Sabbin alkaluman da gwamnatin Libiya ta fitar a ranar Larabar sun
Wasu sabbin ’yan daba 43 (Yan Daba) daga daga yankin Goburawa-Gangare da Tudun Fulani Quarters na karamar hukumar Ungogo ta Jihar Kano sun rungumi zaman lafiya tare da mika kansu
Wasu dalibai biyu na kwalejin ilimi ta jihar Kwara dake Ilorin za su fuskanci kwamitin ladabatarwa kan zargin da ake musu na nuna rashin ɗa’a a yayin bikin kammala karatunsu.
Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya da na jiha a jihar Kano ta tabbatar da cewa ɗan majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar karamar hukumar Kumbotso Mukhtar Dan Kawu
Kungiyar Likitocin Radiation da Clinical Oncologists ta Najeriya (ARCON) ta ce aƙalla mutane 78,000 ne ke mutuwa sakamakon kamuwa da cutar daji a duk shekara a fadin tarayya. Yayin da
Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum ya kaddamar da motocin bas guda 70 na sufurin cikin gari ga ma’aikatan gwamnati. Ya kuma bude sabbin gine-gine a tashar jirgin kasa. Gwamnan dai
Kotun zaben jihar Filato ta kori Bali Napoleon na PDP a matsayin Sanatan Filato ta Kudu. Ta kuma bayyana Simon Lalong na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben
Ana fargabar mutuwar mutane da dama bayan da wani kwale-kwale ya kife a garin Gurin dake karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa. Mutane da yawancinsu mata ne da kananan yara
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi nasarar kulla wata yarjejeniya mai cike da tarihi tsakanin Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), wanda ya kawo karshen dokar hana bizar da ta
An kashe mutane biyu yayin da aka yi garkuwa da wasu shida a karshen mako a lokacin da ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Kwarikwarasa da ke karamar hukumar Maiyama
A ranar Lahadin ne wani mummunan hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 24. Gwamnan jihar Neja Mohammed Bago ya bayyana matukar