Mutumin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya turawa majalisar dattawa domin tantancewa a matsayin minista ya yanke jiki ya faɗi a majalisa. Balarabe Abbas Lawal shi ne aka zaba
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Mutumin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya turawa majalisar dattawa domin tantancewa a matsayin minista ya yanke jiki ya faɗi a majalisa. Balarabe Abbas Lawal shi ne aka zaba
Kwale-kwale ya kifa inda ake kyautata zaton cewa mutanen ciki sun nitse a ruwa a lokacin da suka sami hatsari a Yauri da ke jihar Kebbi. Lamarin ya faru ne
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce wani jirgin ruwa dake ɗauke da mutane 22 ya kife a karamar hukumar Agwara ta jihar. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN
Kungiyoyin Kwadago na NLC da TUC a Najeriya sun dakatar da shirinsu na tafiya yajin aiki nan da wata daya. Sun bayyana haka ne ranar Litinin da daddare, suna masu
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta tarayya FRSC ta ce mutane 8 ne suka kone kurmus har lahira bayan da wata motar tanka ta kama da wuta akan gadar Ologbo dake
Gwamnatin tarayya ta ce zata jingine batun karbar harajin VAT kan man Diesel har sai bayan nan da wata shida a wani mataki na rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da karin albashi na wucin gadi na watanni shida ga wasu ma’aikata a kasar. Shugaban kasar ya sanar da karin ne a jawabinsa na bikin
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai yi wa yan Najeriya jawabi kan domin bikin ranar yancin kan Najeriya. A wata sanarwa ranar Asabar, mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya fice daga jam’iyyar PDP. Malam Yero ya mika takardar murabus dinsa ga jam’iyyar PDP a yau a wata takarda da ya
Yan sanda a Slovakia sun ci tarar wani mai mota da karensa ke jikin sitiyarin motarsa. Hoton kamara mai sauri, wanda aka buga a dandalin Facebook, ya bayyana, yana nuna
Rundunar yan sandan jihar Sokoto ta haramta duk wani gangami ko jerin gwano gabanin ko kuma bayan sanar da hukuncin shari’ar zaɓen gwamnan jihar da za ayi a ranar Asabar.
Wani ɗalibi da ya kammala Jami’ar Ambrose Ali(AAU) dake Ekpoma a jihar Edo ya yi yunkurin hallaka kansa bayan da ya zargi jami’ar da kin bashi takarardar sakamakon kammala karatu.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja a ranar Alhamis, inda ta bayyana
Farashin ɗanyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau’in Brent ya yi sama da kaso
Kungiyar ƙwadago ta NLC ta ce babu wata yarjejeniya da ta shiga da gwamnatin tarayya domin ta dakatar da shiga yajin aikin sai baba ta gani da kuma zanga-zanga da
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da Najeriya ta samu yan cin kai. A ranar Lahadi ne Najeriya
Dalibai uku na kwalejin kimiya da fasaha ta jihar Nasarawa ne suka jikkata a wani hari da yan bindiga suka kai. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Nasarawa,
An samu tashin gobara a wani sashe na Kotun Kolin Najeriya dake birnin tarayya Abuja. Kawo yanzu babu wani bayani kan musabbabin tashin gobarar amma wata majiya dake hukumar kashe
Yan bindiga sun yi garkuwa da, Matthew Abo Kwamishinan Yada Labarai, Al’adu da Yawon Bude Ido na jihar Benue. An yi garkuwa da Abo a gidansa dake garinsu na Zaki-Biam
Gwamnatin jihar Kebbi ta roki mazauna jihar da su kara hakuri inda ta ce rashin wutar lantarki da ake fuskanta a jihar zai zo karshe nan bada jimawa. A ranar