Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya umarci jami’an tsaro da su dauki tsattsauran mataki kan mutanen da suke aikin haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a jihar. A wata
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya umarci jami’an tsaro da su dauki tsattsauran mataki kan mutanen da suke aikin haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a jihar. A wata
Anguwan Tana, al’ummar karamar hukumar Yola ta Arewa, sun shiga tasgaro a ranar Alhamis sakamakon ambaliya daga kogin Kilange da kogin Faro. Mazaunan garin a babban birnin jihar yana kan
Sojoji sun ceto dalibai mata shida daga cikin daliban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau da aka bada rahoton yan bindiga sun yi garkuwa da su a, Zamfara. Wasu dalibai da
An sace wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba da sanyin safiyar Juma’a. ‘Yan ta’addan masu yawan gaske sun mamaye al’ummar Sabon-Gida da ke karamar
Rundunar yan sandan jihar Rivers ta ce ta bankaɗo wata haramtacciyar masana’antar ƙera bindigogi da nakiyoyi dake garin Osomba a karamar hukumar Akamkpa ta jihar. Mai magana da yawun rundunar
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta bayar da sanarwar kawo karshen dokar hana fita ta tsawon sa’a 24, da aka sanya a jihar. Mai magana da yawun rundunar, SP
An gano gawar Hamisu Danjibga wani ɗan jarida a jihar Zamfara da aka bada rahoton bacewarsa kwanaki uku da suka wuce a cikin ramin masai. Danjibga na aiki ne da
A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Kano ta kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a jihar domin kaucewa tabarbarewar doka da oda biyo bayan korar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano ta kori Gwamna Yusuf, ta bayyana cewa APC ce ta lashe zaben A wani a wani mataki da ya zo da abin mamaki, kotun
Wata babbar kotu dake zamanta Effurun karamar hukumar Uvwie ta jihar Delta ta bayar da belin mutane 69 da ake zargi da hannu a shirya auren jinsi. Lauyan wadanda ake
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Bauchi ta tabbatar da nasarar gwamna Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.
‘Yan kasuwar man fetur sun ce ba za su iya ci gaba da dakon man fetur a fadin kasar nan ba. Hakan ya faru ne sakamakon tashin farashin dizal da
Shugaban Amurka Joe Biden, ya yi kira ga kasashen Majalisar Dinkin Duniya da su tashi tsaye don yakar abin da ya kira laifukan yaki daga Rasha. A cewarsa, tabbatar da
Rundunar yan sandan jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Saidu Sani wanda aka fi sani da Dankahuwa kan laifin yiwa wata yarinya fyade mai suna Amina Isiya a
Wani jami’in hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC ya gamu da ajalinsa bayan da wani direba ya matse shi a tsakanin motoci. Shedun gani sun ce an matse jami’in
Mai kamfanin sadarwa na X (wanda aka fi sani da Twitter a baya) Elon Musk ya bayyana cewa akwai yiwuwar duka masu amfani da shafin su rinka biyan wasu ‘yan
Kotun sauraren kararrakin zaɓen gwamnan jihar Zamfara ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Dauda Lawal ya samu a zaɓen da aka gudanar.. Lawal ya yi nasara kan abokin takararsa
Mazauna kusan gidaje sama da 100 ne ambaliyar ruwa ta raba da gidajensu a unguwannin Rikkos, Bauchi Road, Anguwan Rogo da kuma Naraguta dake karamar hukumar Jos North. An samu
A ranar Lahadin ne shugaba Bola Tinubu ya isa birnin New York domin halartar manyan tarukan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78. Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na Kamfanin
An kama wani mutum mai suna Chinedu Ezeudu dan asalin kauyen Ndi Ikpa Ezinato da ke karamar hukumar Awka ta Kudu a jihar Anambra da laifin sayar da hotuna da