Da alama dai rikicin da jam’iyar PDP take fama da shi na neman zama gobara daga Kogi biyo bayan kin amincewa da bukatun bangaren gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da
Da alama dai rikicin da jam’iyar PDP take fama da shi na neman zama gobara daga Kogi biyo bayan kin amincewa da bukatun bangaren gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce yan Najeriya na cikin jimami da alhini bayan mutuwar sarauniya Elizabeth. Marigayiya sarauniyar ta mutu ne a ranar Alhamis tana da shekaru 96 a
Rundunar yan sandan kasa da kasa ta kama, Mallam Tukur Mamu mamallakin jarida Desert Herald dake Kaduna. Mamu shi ne mutumin da ya jagoranci tattaunawa tsakanin gwamnati da kuma yan
Akalla gidaje 10 ne wuta ta kone bayan da gobara ta tashi sanadiyar faduwar tankar mai a yankin Lampe dake karamar hukumar Ifo ta jihar Ogun. Lamarin ta faru ne
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya halarci taron majalisar zartarwa ta tarayya da ya gudana yau ranar Laraba a fadar Aso Rock dake Abuja. Osinbajo ya halarci taron ne biyo
Mai taimakawa shugaban kasa, Muhammad Buhari kan kafofin yada labarai, Mallam Garba Shehu ya ce nan bada jimawa gwamnatin tarayya za ta bayyana sunayen wasu manyan mutane dake da hannu
Yakubu Lawal, kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na jihar Nasarawa wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya shaki iskar yanci. Ramhan Nansel, mai magana da
Dantakarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam’iyar. Baya ga hotunan ganawar da aka fitar babu wasu bayanai da suka bayyana
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC,Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta babban birnin jihar Ogun. Babu wani bayani kan dalilin ganawar
Sojojin Najeriya sun samu nasarar kakkabe wata maboyar yan bindiga tare da ceto Wasu mata da aka yi garkuwa da su a Chikun dake jihar Kaduna. Biyo bayan nasarar da
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun sace Mallam Yakubu Lawal Kwamishinan Yada Labarai Al’adu da Yawon Bude Ido na jihar Nasarawa. Rahotanni sun nuna cewa
Babban sifetan yan sanda na kasa, Usman Baba Alkali ya karrama,SP Daniel Itse Ama babbban baturen yan sanda na ƙaramar hukumar Nasarawa dake jihar Kano. Amah wanda aka rawaito yaki
Magoya bayan jam’iyar PDP 616 ne suka sauya sheka daga jam’iyar ya zuwa jam’iyar APC a karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe. Jigo a jam’iyar ta PDP a Dukku, Alhaji
Jami’an tsaro sun samu gagarumar nasara a yakin da suke da yan bindiga bayan da sojojin kasa da na sama suka kashe Yan bindiga da dama a wani farmaki da
Matukar ba a samu sauyi daga baya ba to kuwa tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye zai ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Filato ta Tsakiya
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya ba ta kai matakin da yakamata ace ta kai ba a yanzu. A cewar Obasanjo duk wanda ya ce komai
Yan bindiga da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun kara sako mutanen 7 daga cikin mutanen da su kai garkuwa da
Farashin gangar danyen mai ya fado kasa da dala $95 a ranar Talata. Faduwar tasa na zuwa ne biyo bayan saka ran da ake na dawowa da cigaba da tattaunawa