Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyar APC

Dantakarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam’iyar.

Baya ga hotunan ganawar da aka fitar babu wasu bayanai da suka bayyana dalilin ganawar ta su.

More from this stream

Recomended