Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da sunayen ‘yan takarar shugaban ƙasa 18 da mataimakansu da za su fafata a zaɓen shugaban ƙasa na Janairu 2027.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da sunayen ‘yan takarar shugaban ƙasa 18 da mataimakansu da za su fafata a zaɓen shugaban ƙasa na Janairu 2027.
Ɗan takarar gwamnan Jihar Benue na jam’iyyar PDP, Chief Michael Aondoakaa, ya ce babu wata doka da ta bai wa gwamna damar yin shekaru takwas kai tsaye a kan mulki.
Gbenga Olawepo-Hashim dan takarar shugaban kasa a ƙarƙashin jam’iyar Accord ya ce za a iya sayar da man fetur kan ₦605 kowace lita idan aka zabe shi ya zama shugaban
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Mohammed Bindow, ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC), inda ya sake yin rajista a matsayin ɗan jam’iyyar a mazaɓarsa da ke Mubi. Wani jigo a
Oyewole Mayowa Solomon shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi ya mutu. Gidan Talabijin na Arise ya ruwaito cewa Solomon ya yanke jiki ya faɗi ne wurin
Ƴan takara biyu da suka tsaya takarar zaɓen gwamnan jihar Osun, Adewale Adebayo na jam’iyar APM da kuma Adedamola Adebayo na jam’iyar PDP sun janye daga zaɓen inda suka goyi
Ƴan takara biyu da suka tsaya takarar zaɓen gwamnan jihar Osun, Adewale Adebayo na jam’iyar APM da kuma Adedamola Adebayo na jam’iyar PDP sun janye daga zaɓen inda suka goyi
Francis Fadahunsi sanata dake wakiltar mazabar gabashin jihar Osun a majalisar dattawa karkashin APC ya amsa gayyatar da rundunar yan sandan jihar Osun ta yi masa kan wani fefan bidiyonsa
Gwamnatin jihar Osun ta shigar da ƙarar hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja. An shiga da ƙarar ne
Sanata Rufai Sani Hanga dake wakiltar mazabar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar adawa ta NDC. Hanga wanda shi ne sanata ɗaya tilo na
Sanata Rufai Sani Hanga ya musanta rahotannin da ke cewa zai sauya sheƙa daga jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) zuwa APC, inda ya ce har yanzu shi cikakken ɗan jam’iyyar
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na 2027. Uba Sani ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki
Shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda na cigaba da tattaunawa da yan jam’iyar adawa da suka fito daga Kano a ƙoƙarin da jam’iyar take na lashe zaɓen shekarar
Jam’iyar APC ta lashe zaɓen dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 18 da kansiloli 192 da aka gudanar a jihar Edo. Da yake sanar da sakamakon zaɓen ranar Lahadi, shugaban hukumar
Aslam Aliyu ta hannun daman tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ta sanar da ficewa daga jam’iyyar ADC inda ta koma jam’iyar APC. A wata sanarwa da ta fitar ranar
Jam’iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta lashe dukkan zaɓukan ƙananan hukumomi 11 da aka gudanar a ranar Asabar 27 ga watan Yuni. Shugaban hukumar zaɓen jihar, Abdullahi Garba,
Sanata Ali Ndume ya danganta nasarorin da yake samu a zaɓe da taimakon Allah da kuma goyon bayan al’ummar mazabarsa, yana mai cewa ba ya cikin mutanen da suke da
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ovie Omo-Agege, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa
Rotimi Amaechi dake neman jam’iyar ADC ta tsayar da shi takarar shugaban ƙasa a zaben shekarar 2027 ya yi watsi da sakamakon zaɓen fitar da gwani da a jam’iyyar ta
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da ƙuri’u miliyan goma da dubu ɗari tara da casa’in da tara da ɗari