Farashin É—anyen man fetur ya yi kasa a kasuwar duniya

Farashin gangar danyen mai ya fado kasa da dala $95 a ranar Talata.

Faduwar tasa na zuwa ne biyo bayan saka ran da ake na dawowa da cigaba da tattaunawa kan yarjejeniyar 2015 kan shirin nukiliyar kasar Iran.

An sayar da kowace ganga É—aya nau’in Brent wanda shi ne nau’in danyen mai da ake amfani da shi wajen saka farashi, kan dala $95.31 hakan na nufin yayi kasa da $1.3.

Danyen mai nau’in West Texas Intermediate an sayar da shi kan dala 89.51 hakan na nufin yayi kasa da dala $1.51.

Ana sa ran yarjejeniyar za ta share hanya ga kasar Iran ta kara man da take futarwa.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaĆ™i da yiwa tattalin arzikin Ć™asa ne ya hana shi bayyana...