Dakarun rundunar Operation Haɗin Kai sun kama kuɗaɗen da yawansu kai miliyan 37 da kuma wayoyin hannu da dama wanda ake zargin ana amfani da su wajen daukar nauyin ayyukan
Dakarun rundunar Operation Haɗin Kai sun kama kuɗaɗen da yawansu kai miliyan 37 da kuma wayoyin hannu da dama wanda ake zargin ana amfani da su wajen daukar nauyin ayyukan
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai kamar yadda wasu majiyoyi dake hukumar su ka tabbatar. El-Rufai
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta ce mutane 31 ne suka mutu a cikin makonni biyar sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa. Hukumar ta bayyana haka a cikin
Gwamnatin tarayya ta sanar da bayar da tallafin naira biliyan 5 ga mutanen da bala’in gobarar kasuwar Singa ya shafa. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya sanar da haka
Rundunar ƴan sandan jihar Niger ta ce mutane shida aka kashe aka kuma yi garkuwa da wasu da dama biyo bayan harin da wasu yan bindiga su ka kai kauyen
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi zargin cewa jam’iyar APC mai mulki na shirin yin amfani da ɓangaren shari’a wajen yiwa jam’iyyar ADC zagon ƙasa. Ya kuma shawarci
Shugaban kasa Bola Ahmad zai kai ziyarar aiki ta kwana guda jihar Kebbi a ranar Asabar. A wata sanarwa ranar Juma’a mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ya
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta kama wasu matasa uku da aka zargi da cin zarafin takardar kuɗin naira. Jami’an hukumar da suka fito
Ministan kuɗi da tsare-tsaren tattalin arziki, Wale Edun ya ce gwamnatin tarayya ta shirya fara sayar da kadarorin gwamnati ga ƴan kasuwa masu zuba jari a a shekarar 2026. A
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya naɗa, Ismail Abba Yusuf a matsayin shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Kasa NAHCON. An sanar da naɗin nasa ne a wata sanarwa da aka
Kasar Amurka na shirin girke sojoji 200 a Najeriya nan da yan makonni masu zuwa kamar yadda jaridar Wall Street Journal ta rawaito. Wata majiya dake gwamnatin Amurka ta fadawa
Yan bindiga sun kashe, Mallam Lawali Musa wani ma’aikacin lafiya a wani hari da suka kai da daddare a garin Moriki dake karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara ranar Talata.
Peter ObiTsohon gwamnan jihar Anambra kuma mutumin da ya yiwa jam’iyyar LP takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 ya kai ziyarar jaje Kasuwar Dinga dake Kano biyo bayan gobarar da
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya isa gidan tsohon shugaban kasa ,Janar Ibrahim Badamasi Babangida dake Minna a ranar Talata. Atiku ya isa gidan Babangida mintoci kaɗan bayan
Hukumar samar da wutar lantarki a karkara REA ta raba injinan ban ruwan rani dake aiki da hasken rana ga manoma a jihar Kano. Umar Abdullahi Ganduje daraktan fasaha a
Ƙungiyar JOHESU gamayyar ma’aikatan kiwon lafiya ta dakatar da yajin aikin da suka shafe kwanaki 84 suna yi a faɗin biyo bayan wata yarjejeniya da su ka cimma da gwamnatin
Samuel Anyanwu sakataren tsagin jam’iyar PDP dake biyayya ga ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce za a sake buɗe ginin sakatariyar jam’iyar a ranar Litinin. Anyanwu ya bayyana
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ya yankewa Robert Orya tsohon manajan daraktan Bankin NEXIM na Shiga da kuma Fitar da Kayayyaki na Najeriya daurin shekaru 490 a gidan yari. Kotun
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta yi rijistar sababbin jam’iyyun siyasa guda biyu. Joash Amupitan shugaban hukumar shi ne ya sanar da haka a ranar Alhamis a
Wata babbar kotun jihar Kano ta dage shari’ar da akewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje tare da wasu mutane bakwai kan zargin da ake musu na almundahanar kudaden