Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun kama tsohon ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami. An kama Malami ne a gaban gidan gyaran hali na Kuje
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun kama tsohon ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami. An kama Malami ne a gaban gidan gyaran hali na Kuje
Mutane 5 ne suka jikkata a ranar Alhamis bayan da wani bom da aka dasa ya tashi akan hanyar Takalafiya-Gadar Zaima dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara. A cewar
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe makonni uku a kasashen waje. Tinubu ya dawo Najeriya bayan da ya yi hutu a kasar Faransa
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da sake buɗe Makarantar Sakandaren Yan Mata dake Maga watanni bayan da aka yi garkuwa da wasu ɗaliban makarantar su 24. An rufe makarantar ne
Ogoshi Onawo, Sanata dake wakiltar mazabar kudancin Nasarawa a majalisar dattawan Najeriya ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar PDP. A wata wasika mai dauke da kwanan watan 10 ga watan
Mutanen da basu gaza huɗu ba ne aka kashe bayan da wasu yan bindiga su ka kai farmaki kauyen Damala dake gundumar Woku a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja.
Kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin da ta yi shirin fara yi a ranar Litinin 12 ga watan Janairu. Kungiyar ta sanar da janye batun
Wata gobara ta kone ginin sakatariyar ƙaramar hukumar Wukari dake jihar Taraba inda ta lalata ofisoshi, kayayyakin aiki da kuma muhimman takaradu. Gobarar ta kama ne a ranar Juma’a da
Gwamnatin tarayya ware biliyan ₦6.14 a matsayin kuɗaɗen tafiye-tafiye zuwa kasashen waje da shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu zai yi a shekarar 2016. Bayanin haka na kunshe ne cikin kunshin kasafin
Kotun sauraren karar ma’aikata ta kasa dake Abuja ta bayar da wani umarnin wucin gadi da ya hana mambobin kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa shiga kowane irin yajin
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta saka ranar 17 ga watan Fabrairu domin gudanar da shari’ar tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami da kuma wasu mutane biyu da ake zargi
Shugabannin jam’iyar PDP na kasa a karkashin jagorancin, Kabiru Tanimu Turaki sun gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a babban birnin tarayya Abuja. Taron ganawar ya gudana ne a
Yan bindiga sun yi garkuwa da Umar Iyale wani shahararren dan jarida daga gidansa dake Danhonu II dake Kaduna Millennium City. Iyale wanda yake kwance yana jinyar wani ciwo da
Dakarun sojan Najeriya na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Stroke sun gano tarin makamai a yayin wani farmaki a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Rundunar sojan Najeriya
Kungiyar NARD ta Likitoci Masu Neman Kwarewa ta sanar da shirin sake komawa yajin aiki a ranar 12 ga watan Janairu. A wata sanarwa da aka fitar bayan taron gaggawa
Shugaban jam’iyar APC na kasa,Nentawe Yilwatda ya ce Siminalayi Fubara gwamnan jihar Rivers shi ne jagoran jam’iyar APC a jihar. Yilwatda ya bayyana haka ne lokacin da ake zantawa da
Gwamnan jihar Filato,Caleb Mutfwang ya karbi katin shiga jam’iyar APC bayan da ya fice daga jam’iyarsa ta PDP. Mutfwang ya karbi katinsa na jam’iyar APC a ranar Juma’a a wurin
Wata babbar kotu dake jihar Kano ta sake tabbatar da dakatarwar da aka yiwa dakattacen shugaban jam’iyar NNPP na jihar Kano, Hashim Sulaiman Dungurawa da wasu yan jam’iyar daga mazabarsa
Godiya Akwashiki sanata dake wakiltar mazabar arewacin jihar Nasarawa majalisar dattawa ta Najeriya ya mutu a kasar India bayan da ya yi fama da jinya. Akwashiki ya rasu yana da
Fasinjoji shida aka bada rahoton sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru ranar Alhamis akan babban titin Lagos zuwa Ibadan. Hatsarin da ya rutsa da wata motar Hiace