Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bisa zargin hannu a harkar sayen ƙuri’u a Osogbo. Mai magana da yawun
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bisa zargin hannu a harkar sayen ƙuri’u a Osogbo. Mai magana da yawun
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama mutane 4 bisa zarginsu da hannu a wasu hare-haren da suka yi sanadin mutuwar mutane 2 a sassa daban-daban na jihar.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta yayin da yake barci a wani otal da ke unguwar Badawa
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa akalla ‘yan kasarta 98 sun mutu a hare-haren ƙyamar baƙi a Afirka ta Kudu tun daga 2022, yayin da kusan mutum 1,500 suka tsere daga
Sanata Rufai Sani Hanga ya musanta rahotannin da ke cewa zai sauya sheƙa daga jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) zuwa APC, inda ya ce har yanzu shi cikakken ɗan jam’iyyar
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na 2027. Uba Sani ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki
Rundunar ƴansandan Jihar Sokoto ta sanar da cewa mutum 4 sun rasa rayukansu bayan harin da wasu ’yan bindiga suka kai ƙauyen Maikujera da ke ƙaramar hukumar Rabah. A cewar
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya gana da Shugaban Amurka, Donald Trump, a Fadar White House. Hotunan da aka fitar sun nuna Netanyahu yana musabaha da Trump, sannan ya gana da
Akalla gidaje sama da 200 ne suka rushe sakamakon ruwan sama mai tafe da iska mai ƙarfi da ya afku a ƙaramar hukumar Kusada da ke jihar Katsina. Lamarin ya
Mutane da dama sun samu raunuka bayan wata mota ta kutsa cikin taron masu goyon bayan LGBT a birnin Berlin na ƙasar Jamus. Rahotanni sun ce direban motar ya tsere
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya yi hasashen cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, zai sha kaye a zaɓen 2027. A wata hira da
Masu kiwon raƙuma a arewa maso gabashin Ethiopia sun koka kan yadda tsananin zafi da fari ke haddasa mutuwar dabbobinsu, duk da cewa an san raƙuma da jure yanayin hamada.
Rundunar Operation FANSAN YAMMA ta ce ta fara aikin haɗin gwiwa domin ceto shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Nura Umar Abdullahi, bayan ƴan bindiga sun sace shi daga
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Confluence (CUSTECH) da ke Jihar Kogi ta kori ɗalibai 2 bisa zargin aikata luwadi. A wata sanarwa da jami’ar ta fitar, ta ce an amince
Sufeto Janar na ƴan sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci jami’an ƴan sanda a faɗin ƙasar nan su ɗauki mataki mai tsauri kan duk wanda aka samu da makamai ba
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar da ƙaƙaba sabbin harajin shigar da kayayyaki daga ƙasashe da dama, ciki har da Najeriya. Sabbin harajin sun kai tsakanin kashi 10 zuwa 12.5
Rahotanni daga Iran sun ce Amurka ta kai hare-haren makamai masu linzami a wasu wurare da ke ƙasar, ciki har da tashar jiragen ruwa ta Bandar Abbas da tsibirin Qeshm
Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta ayyana neman wani jami’inta mai suna Mohammed Yusuf Amutu ruwa a jallo bisa zargin sayar da kakin soji ga ƴan ta’adda da masu aikata
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin ƙwazon jagorancinsa wajen yaƙi da ta’addanci da magance matsalar tsaro a ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]
Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa yaƙin da ƙasar ke yi da Iran ya laƙume dala biliyan 37.5 zuwa yanzu. Ya ce wannan ya nuna ƙarin kusan dala