Shugaba Bola Tinubu a ranar Laraba ya amince da rage kashi 50 cikin 100 na farashin kudin tafiyar mota ga ‘yan Najeriya da za su yi tafiye-tafiye a lokacin bikin
Shugaba Bola Tinubu a ranar Laraba ya amince da rage kashi 50 cikin 100 na farashin kudin tafiyar mota ga ‘yan Najeriya da za su yi tafiye-tafiye a lokacin bikin
An rantsar da tsohon Ministan Kwadago da Samar da Ayyukan Yi, Simon Lalong, a matsayin Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu. Idan ba a manta ba tsohon ministan ya mika
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da murabus din ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong. Lalong, wanda tsohon Gwamnan Jihar Filato ne, zai zama Sanata mai wakiltar
Dangane da kudurin da ya yi na kawo ka’idojin da suka dace da tsarin kasa da kasa zuwa harkar zirga-zirgar jiragen sama na Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya amince da
Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan ya hadu da shugaba Umaro Sissoco Embalo da jami’an gwamnatin Guinea Bissau domin murnar cikar su shekaru 50 da samun ‘yancin kai.
A ranar Lahadi ne shugaba Bola Tinubu ya nemi goyon bayan shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz kan yaki da ta’addanci a Najeriya. Mista Tinubu ya miƙa wannan bukata ne a
Shahararren mawakin siyasar Hausa, Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara, ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da mikawa shugaban kasa Bola Tinubu ƙasa a cikin mummunan yanayin
Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2024 ga majalisar dokokin kasar nan da makonni biyu masu zuwa. Shugaban zai kuma mika karin kasafin kudin na shekarar 2023 ga
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan malaman jami’a ƴan ƙungiyar ASUU albashin wata huɗu cikin wata takwas ɗin da ba a biya su ba a lokacin da suka
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Adewale Adeniyi a matsayin babban Kwanturolan Hukumar Kwastam ta Najeriya. Daraktan yada labarai ga sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ne ya
Majalisar dattawa ta tabbatar da Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayan haka kuma an tabbatar da nadin
1. Shinkafa2. Siminti3. Magarin – (Botar Biredi)4. Man Kwantirola5. Man gyada6. Man alayyahu da kayan lambu7. Nama da naman da aka sarrafa8. Kayan lambu da kayan lambun da aka sarrafa9.
Shugaba Tinubu ya amince da nadin Mista Ola Olukoyede a matsayin Shugaban Hukumar EFCC na tsawon shekaru hudu a matakin farko, har sai an tabbatar a majalisar dattawa. Mista Ola
Shugaba Bola Tinubu ya amince da karin Naira 10,000 ga ma’aikata na tsawon watanni shida. Hakan ya biyo bayan wani taro da jami’an gwamnatin tarayya suka yi da shugabannin kwadago
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da karin albashi na wucin gadi na watanni shida ga wasu ma’aikata a kasar. Shugaban kasar ya sanar da karin ne a jawabinsa na bikin
A ranar Lahadin ne shugaba Bola Tinubu ya isa birnin New York domin halartar manyan tarukan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78. Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na Kamfanin
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar. Naɗin nasa zai fara aiki ne da
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi nasarar kulla wata yarjejeniya mai cike da tarihi tsakanin Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), wanda ya kawo karshen dokar hana bizar da ta
Jami’an tsaro dauke da makamai sun killace tituna zuwa kotun shari’ar zaben shugaban kasa a ranar Laraba da ke Abuja. An gindaya shingayen binciken ababen hawa guda uku tsakanin hedkwatar
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta caccaki gwamnatin tarayya a kan tallafin da ta bayar wa jihohi bayan cire tallafin man fetur. Idan ba manta ba, Gwamnatin Tarayya a watanni