Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja zuwa Lagos ranar Lahadi gabanin bikin ƙaramar sallah. Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri Ngelale ya ce Tinubu zai yi amfani
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja zuwa Lagos ranar Lahadi gabanin bikin ƙaramar sallah. Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri Ngelale ya ce Tinubu zai yi amfani
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a Abuja babban birnin ƙasarnan bayan ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai ƙasar Qatar. Tinubu ya sauka a Abuja da maraicen
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu na cigaba da ziyarar kwanaki biyu a ƙasar Qatar. A yayin ziyarar Tinubu ya gana sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Althani. Ziyarar ta mayar
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarci kamfanonin da suke samar da siminti da su cigaba da sayar da simintin akan farashin da suke sayarwa a baya. Ministan Ayyuka, David
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Kasa Tu’annati, Mista Ola Olukoyede, ya ce a cikin kasa da kwanaki 100 da hawansa mulki, hukumar yaki da cin hanci da
Gidan karamar ministar babban birnin tarayya (FCT), Dr Mariya Mahmoud, ya kama da wuta a yau Lahadi. Rahotanni sun ta tattaro cewa wutar ta fara ne a gidan da ke
Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon, ya yi gargadin cewa kada a yi gaggawar yanke hukunci kan ayyukan gwamnatin shugaba Bola Tinubu. Gowon ya bayyana haka ne ga manema labarai a
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’in da aka riƙe a karkashin kungiyar malaman jami’o’i. Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatar wa manema labarai a Abuja sabon
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’in da aka riƙe a karkashin kungiyar malaman jami’o’i. Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatar wa manema labarai a Abuja sabon
A yau Alhamis ne shugaban kasa Bola Tinubu zai yi wata ganawar sirri da gwamnonin jihohi a fadar Aso Rock Villa da ke Abuja, domin samar da hanyoyin magance tabarbarewar
Shugaba Bola Tinubu ya gana da kungiyar Super Eagles a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ku tuna cewa Super Eagles ta sha kashi da ci 2-1 a hannun mai
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Joe Ajaero, ya bayyana cewa idan aka ci gaba da fuskantar hauhawar farashin kayayyaki ba tare da katsewa ba, kungiyar kwadago za ta iya neman
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya biyo bayan ziyarar makonni biyu da ya kai birnin Paris na kasar Faransa. Tinubu ya ziyarci birnin ne a wata ziyara
Gamayyar kungiyoyin farar hula a Najeriya karkashin inuwar kungiyar Civil Society Joint Action Group ta ce an kashe akalla mutane 2,423, yayin da aka sace 1,872 cikin watanni takwas na
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tashi daga filin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja ya zuwa kasar Faransa. Ajuri Ngelele mai magana da yawun shugaban kasar shi ne ya bayyana
Gwamnatin tarayya ta mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya zuwa Legas daga Abuja. Hakan ya fito ne a cikin wata takarda mai dauke da sa
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a karkashin inuwar jam’iyyar Progressive Governors Forum (PGF). Shugaban PGF, wanda kuma shi ne gwamnan
Rahotanni da ke fitowa daga fadar shugaban kasa na nuna cewa Shugaba Tinubu ya dakatar da ministar ji kai saboda zargin badakalar kudi. An bayyana dakatarwar ne a wata sanarwa
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma gwamnonin fadin kasarnan na cigaba da kokari matuka wajen fitar da yan Najeriya daga
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi allawadai da abin da ya kira mummuna da mummuna harin da aka kai kananan hukumomin Bokkos da Barikin Ladi dake jihar Filato inda