Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta caccaki gwamnatin tarayya a kan tallafin da ta bayar wa jihohi bayan cire tallafin man fetur. Idan ba manta ba, Gwamnatin Tarayya a watanni
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta caccaki gwamnatin tarayya a kan tallafin da ta bayar wa jihohi bayan cire tallafin man fetur. Idan ba manta ba, Gwamnatin Tarayya a watanni
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta ayyana yajin aikin gargadi na kwanaki biyu a fadin kasar, wanda zai gudana a ranakun 5 da 6 ga watan Satumba, tare da wa’adin
Hedikwatar tsaro ta DHQ ta bayyana cewa an kashe jami’anta 36 a jihar Neja. Ta bayyana hakan ne a lokacin da take bayar da cikakken bayani game da asarar rayuka
Labaran da muke samu sun nuna cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba wa kowane ministam da ya zaɓa ma’aikatar da zai jagoranta a gwamnatinsa. Wata takardar da Jaridar Arewa.ng
Shugaba Bola Tinubu yana ganawa da Ngozi Okonjo-Iweala, Darakta Janar ta kungiyar kasuwanci ta duniya WTO a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Okonjo-Iweala ta isa fadar shugaban kasa ta
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar ta yanke hulda da Najeriya bayan kokarin da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta yi na warware rikicin shugabancin da kasar
Kungiyar kwadago ta ce za ta gudanar da zanga-zangar da ta shirya yi a fadin kasar ranar Laraba duk da bayani game da shirin cire tallafin da shugaban kasa Bola
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta yi barazanar shiga yajin aikin gama gari a wata mai zuwa saboda tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da shi
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban shugaban jam’iyar APC, Abdullahi Adamu da kuma tsohon sakataren jam’iyar, Iyiola Omisore a fadar Aso Rock dake Abuja. Mutanen biyu
Mataimakin sakataren kungiyar ƙwadago ga NLC na kasa, Chris Onyeka, ya ce kwamitin gudanarwa na kungiyar zai yi wani muhimmin taro a yau tare da daukar matsaya kan tsadar man
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, zai bayyana sunayen wadanda aka nada a matsayin ministoci a zauren majalisar na wannan mako. A ranakun Talata da Laraba da Alhamis ne ake gudanar
Kwalejojin Gwamnatin Tarayya (FGCs), wanda aka fi sani da Federal Unity Colleges, yanzu suna karbar kudin karatu fiye da da, wanda daga 45,000 ya tashi zuwa 100,000. An bayyana hakan
A wani al’amari na baya-bayan nan, Shugaba Bola Tinubu ya bayyana sake fasalin shirin farko na raba tallafin kudi na Naira 8,000 ga gidaje miliyan 12 duk wata na tsawon
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin wasu kasashen Africa ta yamma su uku a fadar Aso Rock dake Abuja. Shugabannin su ne Patrice Tallon na Jamhuriyar Benin,
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya da aka dakatar,bisa tuhume-tuhume biyu da suka hada da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba. An gurfanar da shi
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta karyata ikirarin da ake yi na cewa kungiyar na da niyyar kara farashin man fetur zuwa Naira 700 kan kowace lita. Dele
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su yi gaggawar neman hanyoyin magance matsalolin da ke addabar al’ummar kasar, yana mai cewa yana daukar matakai a matsayinsa na
A yammacin ranar Talata ne shugaba Bola Tinubu ya isa Legas daga birnin Landan domin gudanar da bukukuwan sallar Eid-el-Kabir na ranar Laraba. A Jirgin na Gulfstream Tinubu ya isa
Kwararru a fannin noma sun ba da shawarar cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya nada kwararren masani a matsayin ministan noma maimakon dan siyasa. A yayin tattaunawa da ƴan jarida,
An lalata tsarin hada-hadar kudi na Najeriya a karkashin gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele, wanda aka dakatar, in ji shugaba Bola Tinubu a ranar Juma’a a birnin Paris. Shugaban