Tinubu ya ba wa ministocinsa ma’aikatun da za su jagoranta

Labaran da muke samu sun nuna cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba wa kowane ministam da ya zaÉ“a ma’aikatar da zai jagoranta a gwamnatinsa.

Wata takardar da Jaridar Arewa.ng ta gani ta nuna sunayen ministocin tare da ma’aikatun da aka ba su kamar haka:

1. Yusuf Sununu – Minister of Education
2. Nyesom Wike – FCT
3. Mohammed Badaru – Defence
4. Ahmed Dangiwa – Housing and Urban Development
5. Simon Lalong – Labour and Employment
6. Bosun Tuani – Minister of Communications, Innovation and Digital Economy
7. Ishak Salaco – Minister of State, Environment and Ecological Management
8. Wale Edun – Minister of Finance and Coordinating Minister of the Economy
9. Bunmi Tunji – Minister of Marine and Blue Economy
10. Adedayo Adelabu- Minister of Power
11. Tunji Alausa – Minister of State, Health and Social Welfare
12. Dele Alake – Minister of Solid Minerals Development
13. Lola Ade-John- Minister of Tourism
14. Adegboyega Oyetola – Minister of Transportation
15. Doris Anite – Minister of Industry, Trade and Investment
16. Uche Nnaji – Minister of Innovation Science and Technology
17. Nkiruka Onyejeocha – Minister of State, Labour and Employment
18. Uju Kennedy – Minister of Women Affairs
19. David Umahi – Minister of Works
20. Festus Keyamo – Minister of Aviation and Aerospace Development
21. Abubakar Momoh – Minister of Youth
22. Betta Edu – Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation
23. Ekperikpe Ekpo – Minister of State, Gas Resources
24. Heineken Lokpobiri – Minister of State Petroleum Resources
25. John Enoh- Minister of Sports Development

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...