WASHINGTON, D.C — Zaman kashe wando abu ne da ya kusan zama ruwan dare a Najeriya musamman tsakanin matasan kasar, inda a lokuta da dama lamarin ke kai su ga
WASHINGTON, D.C — Zaman kashe wando abu ne da ya kusan zama ruwan dare a Najeriya musamman tsakanin matasan kasar, inda a lokuta da dama lamarin ke kai su ga
Asalin hoton, Getty Images Matasa takwas ‘yan Najeriya aka zaba ranar Laraba da za su buga gasar kwallon kwandon Amurka ta NBA kakar 2020/21. Ana zabar fitattun matasa 60 da
Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya. An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin dake Lagos. Motar kirar kamfanin
VOA Hausa— Tun daga samun ‘yancin an samu juyin mulki da a ka zubar da jini musamman na 1966 da sojoji bisa ma’aunin kabilanci su ka yi kisan gilla ga
Wasu jiga-jigan ‘yan jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun fara neman afuwar ‘yan kasar a kan da su yi hakuri dangane da yanayin kunci da kasar take ciki yanzu
Asalin hoton, One Voice Africa TV Bayanan hoto, Tsohon minista Femi Fani-Kayode ya yi ta cin mutuncin ɗan jaridar kamar wanda aka yi wa baki Cikin jerin wasiƙun da muke
WASHINGTON DC — Sanarwar karin kudin dakon Man fetur din wadda aka rabawa manema labarai na dauke da sa hannun Manaja mai kula da depot mai suna D.O Abalaka. Kuma
Kusan shekaru 4 kenan da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin ba da tallafi ga marasa karfi da nufin yaki da talauci a kasar. Sai dai an yi ta samun
VOA Hausa — A Najeriya cibiyar kare cututtuka masu yaduwa, wadda ake kira NCDC a takaice, ta bayyana cewa a watanni ukun farko na wannan shekarar, an samu karuwar mutanen
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta coronavirus. Yaya zan kare kaina daga cutar? Hukumar Lafiya ta
An zabo wasu daga cikin hotunan abubuwan da suka faru a nahiyar Afirka da kewaye: Hakkin mallakar hoto Barcroft Media Image caption Wannan zakin na daya daga cikin zakuna biyar
—BBC Hausa Hakkin mallakar hoto Getty Images A yau ne ake kaddamar da majalisar dokokin Najeriya wadda ta kunshi bangaren dattawa da wakilai. Ana kuma sa ran zaben shugabannin majalisar.
Zababbun hotuna daga fadin Afirka a wannan makon: Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wani yaro musulmi yana karatun Kur’ani a Al-Kahira, Masar ranar Lahadi yayin watan azumin Ramadan…
Samuel Abdulraheem ba ya tuna ranar da aka sace shi yana da shekara bakwai daga gidan iyayensa a birnin Kano da ke arewacin Najeriya. Duk da cewa ya fito ne
Gwamnatin Najeriya ta bukaci Alkalin alkalan kasar mai sharia Walter Onnoghen ya tsayar da aikinsa kan zargin da yake da nasaba da kin bayyana kadarorin da ya mallaka. Wata sanarwa
Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya, ASUU, ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da yajin aikin sai baba-ta-gani bayan ta kasa samun matsaya da gwamnati kan bukatun kungiyar. ASUU
All is now set for the 2018 Igbo Day Celebration scheduled to hold in Owerri, Imo State between 17th and 18th December. Briefing newsmen in Enugu, Friday, on the activities
Matsalar yin bahaya a filin Allah na ci gaba da zama wata babbar matsalar tsafta a kasashe masu tasowa kamar Najeriya. A wurare da dama na yankunan karkara har da
WASHINGTON D.C. — Kungiyar kwadago a karkashin shugabancin Comrade Ayuba Waba, ba za ta sake zama da wani ko a yi wata yarjejeniya ba tun da an riga an tattauna
Wani rahoton kungiyar bincike da kididdiga akan matakin talauci a duniya, ya nuna cewa Najeriya a yanzu, ta kasance babbar cibiyar fatara da matsanancin talauci a duniya, mukamin da ta