Sani Abdullahi malami a Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun a jihar Kaduna ya ce ɗalibai 287 ne ba a gansu ba bayan da ƴan bindiga suka
Sani Abdullahi malami a Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun a jihar Kaduna ya ce ɗalibai 287 ne ba a gansu ba bayan da ƴan bindiga suka
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe wasu gawurtattun masu garkuwa da mutane da suka jima suna addabar al’umma. Mai magana da yawun rundunar sojan Najeriya, Onyeama Nwachukwu shi ne ya
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, reshen jihar Kaduna, sun kama wani Nuhu Haruna da laifin zambar naira biliyan ɗaya. Hukumar yaki da cin
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi kira da jami’an sojoji da su cigaba da zafafa kai farmaki kan yan fashin daji dake faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan
Watanni biyar bayan ficewarsa daga jam’iyarsa ta PDP, Muktar Ramalan Yero tsohon gwamnan jihar Kaduna ya koma jam’iyar APC mai mulki. Tsohon gwamnan da ya mulki jihar Kaduna tsakanin shekarar
Shugaban Karamar Hukumar Kagarko ta Jihar Kaduna, Hon. Nasara Rabo, ya bai wa wani jami’in ‘yan sanda, Difi’o Idris Ibrahim, zunzurutun kudi har naira miliyan 1, bisa ƙin amincewa da
Dakarun sojan sama na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Punch sun kashe yan fashin daji masu garkuwa da mutane da basu gaza 30 ba a wani harin sama
Rundunar yan sandan jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun samu nasarar kama wani mai suna Bello Muhammad da ake zarginsa da yin garkuwa da mutane a jihar. A wata sanarwa
An kashe riƙaƙƙen dan fashin daji kuma mai garkuwa da mutane a tare da wasu muƙarrabansa a wani hari da sojan saman Najeriya suka kai ranar Asabar. Mai magana da
Hukumar Kiyaye Haɗɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen jihar Kaduna ta ce mutane 16 ne suka mutu yayin da wasu hudu suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a
Ƴan sanda sun kama kasurgumin mai garkuwa da mutane wanda ake kira da Chinaza Philip. Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja ta karbi Chinaza bayan da rundunar yan sandan jihar
Rahotanni sun nuna mutane 6 sun mutu yayin da 11 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Zariya. Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wasu mutane uku da ake zargi da sace igiyoyin wutar lantarki a garin Saminaka da ke karamar hukumar Lere a
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 9 da ake zargi da tsunduma a harkar safara da sace-sace da siyar da kananan yara a tsakanin jihohi. Kwamishinan ‘yan
Dakarun runduna ta 1 ta sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 14 tare da kubutar da wadanda aka yi garkuwa da su a wani samame na baya-bayan nan a jihohin
Yan majalisar dokokin jihar Rivers 27 ne cikin 32 suka sauya sheka daga jam’iyar PDP mai mulkin jihar ya zuwa jam’iyar adawa ta APC. Ƴan majalisar sun sauya shekar ne
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce wadanda suka kai harin bam da jirage marasa matuka a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna ba za su
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kai ziyarar jaje da ta’aziyya jihar Kaduna na mutanen da harin jirgin sojoji ya kashe a ƙauyen Tudun Biri dake jihar. Shettima ya sauka
Masu zanga-zanga a ranar Laraba sun tsinkayi ginin majalisar dokokin tarayya dake Abuja kan kisan da jirgin sojoji ya yiwa fararen hula a Kaduna ranar Lahadi. Masu zanga-zangar wanda suka
Biyo bayan harin bam da aka kai a kauyen Kaduna a wajen bikin Mauludi, malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya roki gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu da ta