Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama wasu ƴan bindiga biyu dai-dai lokacin da suka je asibiti domin a duba lafiyar su a wani asibiti dake Kaduna Mutanen biyu
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama wasu ƴan bindiga biyu dai-dai lokacin da suka je asibiti domin a duba lafiyar su a wani asibiti dake Kaduna Mutanen biyu
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama wasu ƴan bindiga biyu dai-dai lokacin da suka je asibiti domin a duba lafiyar su a wani asibiti dake Kaduna Mutanen biyu
Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a coci-coci a Bakinpah-Maro da ke karamar
Mutanen da basu gaza 30 ba ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru a jihar Kaduna a ranar Litinin. Mutanen na kan hanyarsu ne ta
‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da wani dan takarar kansila mai suna Japheth Zarma Yakubu a unguwar Kurmin-Kare da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, sun bukaci a
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna (KADSEMA) ta ce gidajen da basu gaza 200 ne ba ambaliyar ruwa ta lalata a ƙananan hukumomin Zaria da Sabon Gari. Da yake
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama mutane 35 da ake zarginsu da ƙwacen waya a yayin wani samame da suka kai wasu matattarar ɓatagari dake cikin
Motoci biyu dake cike da shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar aka rabawa kungiyoyi 436 dake jihar Kaduna a ranar Laraba. Buhuna 2,400 na shinkafa mai nauyin 25kg shi ne
Dakarun soja sun samu nasarar kama wani mai shagon sayar da magani wanda yake sayar da miyagun kwayoyi ga ƴan fashin daji da kuma masu kai musu bayanai a ƙauyen
Dakarun soja sun samu nasarar kama wani mai shagon sayar da magani wanda yake sayar da miyagun kwayoyi ga ƴan fashin daji da kuma masu kai musu bayanai a ƙauyen
Kungiyar Likitoci reshen Jihar Kaduna (ARD), a ranar Alhamis, ta gudanar da zanga-zangar lumana domin neman a sako abokin aikinsu, Dokta Ganiyat Popoola ba tare da wani sharadi ba da
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan gida daya mutum 11 da suka hada da mata da ‘ya’yan wani dan jarida mazaunin Kogi, Muhammed Bashir, a jihar Kaduna.
Dakarun soja da suka fito daga barikin sojojin ta Zuma dake garin Suleja a jihar Niger sun buɗe hanyar Abuja zuwa Kaduna motoci su cigaba da wucewa bayan da masu
Gawarwaki 8 da ake zargin na ƴan fashin daji ne aka gano bayan da sojoji suka kai farmaki dazukan dake ƙauyen Kurutu dake kusa da Azzara a ƙaramar hukumar Kachia
Ekene Abubakar Adams ɗan majalisar wakilai dake wakiltar ƙananan hukumomin Chikun/Kajuru a majalisar wakilai ta tarayya ya mutu. A cikin wata sanarwa da Akin Rotimi Jr mai magana da yawun
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mai Shari’a Janet Galadima Gimba tare da ƴaƴanta huɗu a jihar Kaduna. Alƙaliyar tare da ƴaƴanta anyi garkuwa da su ne daga gidansu dake
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wasu mutane 143 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da ‘yan fashi da makami a sassa daban-daban na jihar a
Wasu da ake zargin ƴan fashin daji ne sun kai farmaki mazaɓar Kakangi dake ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka kashe ƴan bijilante huɗu da kuma ɗan
An tabbatar da mutuwar mutane shida yayin da wasu da dama tare da yin garkuwa da su a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a yankin Bauda da
Fasinjoji da dama ne aka bada rahoton an yi garkuwa da su bayan da ƴan fashin daji suka buɗe kan wata mota ƙirar bus a mahaɗar Bishini dake kusa da