Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai kamar yadda wasu majiyoyi dake hukumar su ka tabbatar. El-Rufai
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai kamar yadda wasu majiyoyi dake hukumar su ka tabbatar. El-Rufai
Dan Majalisar Jihar Kaduna, Hon. Usman Garba Zingo, ya shaki iskar ’yanci bayan da ’yan bindiga suka sake shi a yammacin ranar Lahadi, lamarin da ya sanya iyalansa, magoya bayansa
Yan bindiga sun yi garkuwa da Umar Iyale wani shahararren dan jarida daga gidansa dake Danhonu II dake Kaduna Millennium City. Iyale wanda yake kwance yana jinyar wani ciwo da
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta gano gawar wani mutum da aka sace a Abuja, inda aka tsinci shi da raunukan harbi a jikinsa a kan titin Kabode da ke
Wasu yan bindiga sun kai farmaki ofishin yan sanda na garin Zonkwa dake karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna inda suka kashe akalla yan sanda biyu. Lamarin da ya
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta sanar da cewa ta kama mutum 26 da ake zargi da aikata garkuwa da mutane a wasu sassan jihar, tare da gano makamai
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya amince da sakin naira biliyan 2.321 domin biyan hakkokin fansho, gratuti da kuma kudaden ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da iyalan wadanda
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki a safiyar Lahadi a kauyen Wake da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, inda suka kashe mutane akalla takwas tare da jikkata kimanin
Hukumar tsaron farin kaya, wato DSS, ta cafke wasu mutane biyu a Kaduna bisa zargin kafa kungiya ta bogi da ke yaudarar jama’a da sunan daukar ma’aikata cikin hukumar. Wadanda
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna ta tabbatar wa Gwamna Uba Sani cewa za ta ci gaba da yi masa addu’o’i tare da goyon baya domin tabbatar da
Fasinjoji da dama ne suka tsallake rijiya da baya bayan da jirgin kasa da suke ciki ya yi hatsari. Lamarin ya faru ne a kusa da garin Jere a lokacin
Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ake zargin wakilin wata jam’iyar siyasa ne dauke da zunzurutun kudi da yawansu ya kai miliyan ₦25.9 da ake zargin za ayi amfani
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru da safiyar ranar Juma’a ya lakume rayukan mutane 12 a kauyen Samawa dake karamar hukumar Garun Mallam ta jihar Kano. Hatsarin dai ya
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya cire Muhammad Bello daga mukaminsa na kwamishinan yada labarai na jihar inda ya nada Ahmad Maiyaki a madadinsa. A wata sanarwa da aka
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama Mati Bagio wani gawurtaccen dan bindiga da ya shafe shekaru 11 ana nemansa ruwa a jalllo. Mansir Hassan mai magana
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane 12 ‘yan asalin jihar Kaduna da aka kashe a
Kungiyar cigaban Masarautar Birnin Gwari (Birnin Gwari Emirate Progressives Union — BEPU) ta bayyana farin cikinta kan dawowar zaman lafiya da kuma sabbin shirye-shiryen ci gaba da gwamnatin tarayya ke
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cafke mutane 13 da ake zargi da hannu a kisan wani jami’in rundunar sojin ruwa, Laftanal Komodore M. Buba, a unguwar Kawo
Ofishin shiyar Kaduna na hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati sun kama, Mohammed Kabir Saad wani mai yin bidiyo a kafafen soshiyal midiya inda ake
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya ziyarci mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II a fadarsa dake Kano a ranar Litinin. A yayin ziyarar El-Rufai na tare da