Cutar baƙondoro ta yi sanadin mutuwar yara biyar a unguwar Kanawa da ke Tankarau, Dutsen Abba, a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. Hakimin unguwar Kanawa, Nasiru Yunusa, ya tabbatar
Cutar baƙondoro ta yi sanadin mutuwar yara biyar a unguwar Kanawa da ke Tankarau, Dutsen Abba, a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. Hakimin unguwar Kanawa, Nasiru Yunusa, ya tabbatar
Gwamnatin jihar Kaduna ta ceto wasu yara 13 da ake zargin an sayar da su ga masu safarar mutane a yankin kudu maso gabashin Najeriya. Kwamishiniyar ma’aikatar gina al’umma da
Uwar Ahmed Musa, ɗalibin makarantar sakandaren fasaha da ke Kaduna wanda aka kashe bisa zalunci, ta bayyana a gaban kotu tana neman adalci, tana mai cewa “ba zan bar wannan
Aƙalla mutane 15 ne suka mutu wasu 10 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a garin Chiromawa, dake kan titin Kano zuwa Zariya. Hatsarin ya faru ne
An kai wani sabon hari kan sojoji daga Bataliya ta 312 da ke Barikin Kalapanzi a jihar Kaduna, inda aka kashe soja guda daya yayin da wani ya jikkata. Zagazola
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nada Mai Martaba Sarkin Kauru, Alhaji Ya’u Shehu Usman, a matsayin Amirul Hajj da jagoran tawagar gwamnatin jihar don aikin Hajjin 2025. A
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta kama mutum 12 da ake zargi da kai hari kan wani masallaci a Kaduna, arewacin ƙasar. Kakakin rundunar, DSP Mansur Hassan, ya
Wasu daga cikin makusantan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Elrufa’i sun sanar da ficewarsu daga jam’iyar APC. Mutane huɗu da suka rike mukamin kwamshinan a gwamnatin ta El-Rufai suka
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta dakatar da yajin aikin da ta fara a ranar 18 ga Fabrairu. Shugaban ASUU na KASU, Dr. Peter
Shugaban Majalisar Karamar Hukumar Munya na Jihar Neja, Aminu Najumei, ya bayyana cewa sakataren majalisar, Daina Usman, wanda aka sace a daren Alhamis, ya samu damar tserewa daga hannun masu
Mai bawa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya miƙawa gwamnatin jihar Kaduna wasu mutane 58 da aka ceto daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa a babban zaben 2027, masu kada kuri’a za su zabi jam’iyyar All Progressives Congress (APC) “daga sama har kasa.” Gwamnan ya yi
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai a ranar Alhamis ya ziyarci gidan gyaran hali dake jihar Kaduna inda ya duba tsohon shugaban ma’aikatansa, Bashir Sa’idu wanda aka tsare shi
Wasu ‘yan bindiga sun kwace kayan abinci da abin sha daga hannun wani mutum da ya tanada don bikin Kirsimeti, yayin da yake kan babur a hanyar kauyen Gidan Abe,
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi alƙawarin sauya fasalin dukkanin cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko guda 255 dake jihar tare da daga darajarsu zuwa mataki na
Jami’an ƴan sandan kwantar da tarzoma dake aiki da Sikwadiran na 47 dake Zariya a jihar Kaduna sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da safarar bindigogi.
Masu garkuwa da ƙananan yara huɗu ciki har da ƙanƙanin yaro a jihar Kaduna sun rage kudin fansar da su ke so a biya su daga naira miliyan 300 ya
Hukumar tsaro ta Civil Defense ta tabbatar da mutuwar jami’anta huɗu a wani harin kwanton ɓauna da ƴan bindiga suka kai musu a yankin Farin-Ƙasa dake ƙaramar hukumar Chukun ta
Rahotannin sun bayyana cewa wasu mafarauta sun gano wasu gawarwaki biyu da ake zargin na ƴan fashin daji ne da suke tserewa farmakin da sojoji suke musu a dajin Kurmin-Kare
Jam’iyyar APC ta lashe zaben dukkanin kujerun ƙananan hukumomin jihar Kaduna 23 da kuma na kejerun kansilolin jihar. Hajara Muhammad shugabar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ce