Gwamnatin jihar Kaduna, ta kafa wani kwamiti da zai biya diyya tare da tallafi ga mutanen da harin jirgin sama marar matuki na rundunar sojan Najeriya ya kai kan mutanen
Gwamnatin jihar Kaduna, ta kafa wani kwamiti da zai biya diyya tare da tallafi ga mutanen da harin jirgin sama marar matuki na rundunar sojan Najeriya ya kai kan mutanen
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba sani ya bayar da umarnin bincike kan harin jirgin sama da ya kashe mutane da dama a ƙauyen Tudun Birni dake ƙaramar hukumar Igabi ta
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojojin Najeriya sun dauki alhakin jefa bam a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna wanda ya yi sanadin mutuwar mutane akalla
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja, ta soke zaɓen kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Liman. Alkalan kotun uku sun bayar da umarni da a sake zaɓe a wasu akwatuna biyar.
Sojojin rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven sun kashe yan bindiga 7 tare da gano makamai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. A wata sanarwa ranar
Rundunar sojin sama ta Najeriya NAF ta ce ta kashe ‘yan ta’adda da dama a Tsauni Doka da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Daraktan hulda da jama’a da
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin barawo ne da ya kware wajen satar awaki a kauyen Pasali Konu da ke karamar hukumar
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 6 lokacin da suke sintiri a yankin ƙananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar Kaduna. Samuel Aruwan kwamishinan tsaro da al’amuran
Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka ‘yan bindiga shida da ke addabar mazauna karamar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna. Mukaddashin daraktan hulda da jama’a na rundunar soji ta daya,
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kashe yan bindiga da kuma gano bindigar AK-47 ɗaya a Kaduna. Jami’an sojojin rundunar shiya ta ɗaya ne suka kai farmakin a kananan
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za ta gina gidaje masu sauki 10000 a cikin shekaru huɗu masu zuwa. Rabiu Inusa babban sakatare a ma’aikatar gidaje da bunƙasa birane ta jihar
Masu garkuwa da mutane sun sako yaro na karshe Treasure Ayuba da suka yi garkuwa da shi a makarantar sakandare ta Bethel Baptist da ke jihar Kaduna bayan shafe shekaru
Dakarun sojojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin ‘Operation Whirl Punch’ sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda 7 a kauyen Kampanin Doka da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna. Wannan
Ƙaramin ministan albarkun man fetur, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa gyaran gaggawa da ake yiwa matatar man fetur dake Kaduna zai saka ta dawo aiki a karshen shekarar 2024. A
Bayan dakatarwar watanni 19 saboda dalilan tsaro dake da alaka da yan bindiga zirga-zirgar jiragen saman Hassan Usman Katsina dake Kaduna. Saukar jirgin saman kamfanin Air Peace kirar ERJ-145 wanda
Wasu ‘yan bindiga da sanyin safiyar Talata sun kai farmaki wani masallaci da ke unguwar Sabon Layi, unguwar Kakangi a karamar hukumar Birnin-Gwari ta Jihar Kaduna, inda suka kashe limamin
Wasu da ba a san ko su waye ba da ake zargin masu satar waya ne a ranar Laraba sun caka wa wata ƴar bautar kasa (NYSC) mai suna Chalya
Rundunar Sojan Najeriya Shiya ta 1 ta ce dakarunta sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su a yayin da aka kashe ɗan bindiga guda ɗaya a musayar
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kama mutane 10 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a tsakanin watan Satumba zuwa ranar 3 ga watan Oktoba. Mai rikon muƙamin
Mutumin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya turawa majalisar dattawa domin tantancewa a matsayin minista ya yanke jiki ya faɗi a majalisa. Balarabe Abbas Lawal shi ne aka zaba