Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Kasa Tu’annati, Mista Ola Olukoyede, ya ce a cikin kasa da kwanaki 100 da hawansa mulki, hukumar yaki da cin hanci da
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Kasa Tu’annati, Mista Ola Olukoyede, ya ce a cikin kasa da kwanaki 100 da hawansa mulki, hukumar yaki da cin hanci da
Gidan karamar ministar babban birnin tarayya (FCT), Dr Mariya Mahmoud, ya kama da wuta a yau Lahadi. Rahotanni sun ta tattaro cewa wutar ta fara ne a gidan da ke
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce jami’an rundunar sun samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zarginsu da aikata fashi da makami. A wata sanarwa da rundunar
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Laraba ta ce ta kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne. Kwamishinan ‘yan sanda mai kula da babban
Fadar shugaban kasa ta musanta rade-radin da ake yi kan yunkuri na mayar da birnin tarayya zuwa Legas, inda ta jaddada cewa irin wannan ikirarin ba shi da tushe balle
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, a ranar Litinin ya bayyana cewa rashin isassun kayan aiki da motocin aiki na kawo cikas wajen yaki da ‘yan fashi da garkuwa
Rundunar yan sandan Najeriya ta kama mutane 16 da ake zargin suna da hannu ayin garkuwa da mutane da kuma aikata wasu manyan laifuka a birnin tarayya Abuja. Da yake
Ƴan sanda sun kama kasurgumin mai garkuwa da mutane wanda ake kira da Chinaza Philip. Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja ta karbi Chinaza bayan da rundunar yan sandan jihar
Gwamnatin tarayya ta mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya zuwa Legas daga Abuja. Hakan ya fito ne a cikin wata takarda mai dauke da sa
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a fadar Aso Rock dake Abuja. Babu wata sanarwa da aka fitar kan makasudin taro sai dai ana ganin
Ministan aiyuka, David Umahi ya ce za a dauki karin watanni 24 kafin a kammala aikin titin Abuja zuwa Kano. Umahi ya bayyana haka ne a ranar Juma’a lokacin da
Kayode Egbetokun babban sifetan yan sandan Najeriya ya bayar da umarnin tura karin jami’an tsaro da kuma kayan aiki kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Hanyar ta Kaduna zuwa Abuja ta
Gwamnatin Tarayya ta musanta rahotannin cewa tana shirin rusa gidaje 1,500 a yankin Xhidu da ke kusa da Lugbe Phase II a Abuja. Shugaban sashen yada labarai na hukumar kula
Yan sanda biyu sun samu raunin harbin bindiga a yayin da aka yi garkuwa da wasu iyalai su 7 dai-dai lokacin da yan fashin daji ke cigaba da zafafa kai
Rahotanni sun nuna mutane 6 sun mutu yayin da 11 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Zariya. Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta
Mutane hudu aka kashe a yayin da aka yi garkuwa da wasu 39 lokacin da ƴan bindiga suka kai farmaki kauyen Kuduru dake karamar hukumar Bwari a birnin tarayya Abuja
A ranar Alhamis ne wata kotu mai daraja ta daya da ke Dei-Dei, Abuja ta yanke wa wani mutum mai suna Lawal Babangida mai shekaru 31 hukuncin daurin watanni shida
Gamayyar kungiyoyin ‘yan asalin babban birnin tarayya Abuja da kungiyoyin farar hula sama da 10,000 ne suka fito gaban majalisar dokokin kasar a ranar Laraba, inda suka yi kira da
Wasu masu cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na N-Power a ranar Litinin sun koka kan yadda ake ci gaba da biyan su alawus-alawus din N30,000. Wadanda suka ci gajiyar tallafin
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyar APC na kasa, ya karɓi bakuncin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a gidansa dake Abuja. An saki hotunan ziyarar ranar Juma’a a shafin jam’iyar APC