Gobara ta ƙone fitacciyar kasuwar dake Masaka a ƙaramar hukumar Karu dake jihar Nasarawa. Wutar gabarar ta fara ne da misalin ƙarfe 10 na daren ranar Juma’a kuma kawo yanzu
Gobara ta ƙone fitacciyar kasuwar dake Masaka a ƙaramar hukumar Karu dake jihar Nasarawa. Wutar gabarar ta fara ne da misalin ƙarfe 10 na daren ranar Juma’a kuma kawo yanzu
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami’anta sun ceto wani yaro mai suna Hope Evans ɗan shekara 4 wanda aka bada rahoton bacewarsa a ranar 31 ga watan
Kungiyar ƙwadago ta NLC reshen birnin tarayya Abuja ta umarci ma’aikatan dake kananan hukumomin 6 da su fara yajin aiki tun daga ranar 1 ga watan Disamba. Knabanyi Adalo shugaban
Wata wuta mai muni ta yi kaca-kaca da kasuwa guda ɗaya tilo da ke Trademore Estate, Lugbe, Abuja, da sanyin safiyar Litinin, lamarin da ya bar mazauna unguwar cikin alhini.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya jagoranci manyan jami’an soja da kuma jami’an gwamnati a yayin jana’izar tsohon babban hafsan sojan ƙasar Najeriya,Laftanar Janar, Taoreed Lagbaja da aka gudanar a
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International tayi allawadai da yadda aka gurfanar da wasu ƙananan yara a gaban kotu da ake zarginsu da shiga cikin zanga-zangar tsadar rayuwa ta
Kamfanin mai na NNPCL ya sake ƙara kuɗin man fetur a gidajen mansa dake faɗin ƙasarnan. Wannan ne karo na biyu da kamfanin yake ƙara kuɗin a cikin watan Oktoba.
Mutane da dama ne suka makale a kasan ɓaraguzan wani gini da ya ruguzo a yankin Sabon Lugbe dake birnin tarayya Abuja. Wasu bayanai sun bayyana cewa ginin ya ruguzo
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu sun haɗu da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar a babban masallacin ƙasa dake Abuja. Mutanen biyu sun haɗu ne a wurin bikin ƴar gidan
Mai bawa shugaban shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya ce wasu daga jami’an ƴan sanda da kuma sojoji suna ɗaukar bindigogi daga wuraren aikinsu su sayarwa ɓatagari. Ribadu
A gano gawar wani mataimakin Sifiritandan Ƴan sanda Musa Yakubu dake aiki da ofishin ƴan sanda na Yaba a karamar hukumar Abaji dake birnin tarayya Abuja.. Wata majiyar ƴan sanda
Wata tankar mai dake maƙare da fetur tayi bindiga ta kama da wuta inda ta jikkata mutane da dama tare da jefa garin wasu cikin firgici da daren ranar Litinin
Fasinjoji 8 aka tabbatar sun mutu wasu biyu kuma suka jikkata bayan da wata motar fasinja ƙirar ta daki wata babbar mota a kusa da gonar Yakwo dake dai-dai da
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da ƴan Shi’a sunyi arangama da jami’an ƴan sanda a birnin tarayya Abuja. An yi arangamar ne a yankin
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da ƴan Shi’a sunyi arangama da jami’an ƴan sanda a birnin tarayya Abuja. An yi arangamar ne a yankin
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya karbi bakuncin iyalan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai a gidansa dake unguwar Asokoro a
An gano gawar wani fitaccen ɗan daudu mai shigar mata da ake kiransa da suna Abuja Area Mama a bakin kan babban titin Katampe – Mabushi dake Abuja a ranar
Jami’an ƴan sanda sun harba barkonon tsohuwa akan masu zanga-zanga a filin wasa na MKO Abiola dake Abuja a yayin da zanga-zanga kan matsanancin halin rayuwa ta shiga rana ta
Dakarun soja da suka fito daga barikin sojojin ta Zuma dake garin Suleja a jihar Niger sun buɗe hanyar Abuja zuwa Kaduna motoci su cigaba da wucewa bayan da masu
Ana zargin wata mata mai suna Rahimat Salaum da kashe mijinta dake da lalurar shanyewar ɓarin jiki a yankin Pegi dake birnin tarayya Abuja. SP Josephine Adeh mai magana da