Mutane aka bada rahoton an jikkata bayan da jami’an rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa yan asalin Birnin Tarayya Abuja da suke gudanar da
Mutane aka bada rahoton an jikkata bayan da jami’an rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa yan asalin Birnin Tarayya Abuja da suke gudanar da
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar da yakai birnin Rome na kasar Italiya inda ya halacci bikin kaddamar da Fafaroma Leo XIV. Jirgin shugaban kasar ya
Fasinjoji 6 da shanu 11 aka bada rahoton sun mutu a wasu jerin hatsuran mota da suka faru a Gada Biyu dake kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja. Wani shedar
Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ya rage farashin lita ɗaya na man fetur daga N950 zuwa N935 a gidajen mansa da ke Babban Birnin Tarayya, Abuja. Wani mazaunin unguwar
Jami’ai uku na hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi aka kwantar asibitin sakamakon raunin harbin bindiga da suka samu lokacin da wasu suka farmasu a
An gano gawar wani matashi da aka bayyana da suna Rayyanu a wani masallaci bayan sallar asuba a garin Paso dake ƙaramar hukumar Gwagwalada a birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin
Wata tankar iskar gas ta yi bindiga ta fashe ta kuma kama da wuta a gadar Karu dake kan babbar hanyar Abuja-Keffi. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Laraba
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kashe wani mai suna Salisu Muhammad da aka fi sani da Dogo Saleh da ake zarginsa da zama gawurtaccen mai garkuwa
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta sanar da cewa ta gano motocin sata 19 da aka sace a birnin a tsakanin watannin Fabrairu da Maris na shekarar 2025. Kwamishinan
Rundunar ’yan sandan birnin Tarayya, Abuja, ta bayyana cewa jami’anta sun kashe wani fitaccen ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta shaida wa
Aƙalla mutane 12 ne aka tabbatar da sun ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota akan hanyar Benin zuwa Auchi a jihar Edo. Kwamandan hukumar kiyaye afkuwar hatsura ta ƙasa, FRSC
Kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya rage farashin man fetur a gidajen mansa dake Lagos. A cewar jaridar The Cable ta lura cewa gidajen man kamfanin dake kan titin Idimu
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami’anta sun samu nasarar ceto wata mata daga wani da ake zargin ɗan fashi da makami ne ko kuma matsafi. A wata
Tawagar jami’an tsaron haɗin gwiwa ƙarƙashin jagorancin rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja sun kai samame kasuwannin Panteka da ake kasuwancin kayan gwangwan a birnin tarayya Abuja. A yayin samamen
An yankewa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan gyaran hali ba tare da zaɓin tara ba bayan da kotu ta same shi da laifin sare yatsan budurwarsa bayan
Ƙungiyar Likitoci Ma’aikatan Gwamnati ta Birnin Tarayya (ARD FCTA) ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku saboda rashin biyan albashi, alawus, da wasu buƙatu da ba a cika ba.
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare tayi sanadiyar mutuwar wata mata Jummai Sunday mai shekaru 24 da danta Nasiru Rabiu ɗan kimanin shekara 1. Marigayiyar ta fito ne
Bankin Samar da Cigaba na ƙasar China wato China Development Bank(CDB) ya amince da bayar da bashin dala miliyan $254.76 domin gina layin dogo daga Kano zuwa Kaduna. A wata
Wasu sojojin da suka yi ritaya sun gudanar da zanga-zanga a ƙofar shiga ma’aikatar kuɗi dake Abuja kan wasu hakkokinsu da ba a biya su ba. Rukunin ƴan fanshon sun
Fashewar wani abu a wata makaranta dake Abuja ya jawo mutuwar dalibi ɗaya tare da jikkata wasu huɗu. Wata majiyar jami’an tsaro ta bayyana cewa fashewar abun ta faru da