Abokai, abokanan siyasa, iyalai, gwamnoni da kuma sarakuna, malaman addini da kuma masu fatan alheri sun tattaru a Abuja a ranar Litinin domin taron shekara guda da rasuwar tsohon shugaban
Abokai, abokanan siyasa, iyalai, gwamnoni da kuma sarakuna, malaman addini da kuma masu fatan alheri sun tattaru a Abuja a ranar Litinin domin taron shekara guda da rasuwar tsohon shugaban
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani tsohon soja tare da yin garkuwa da wata mata a wani hari da suka kai a yankin da ke iyakar
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Zakaria Garba mai shekara talatin da bakwai hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda hannu da ake zargin yana da shi a
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Safiya Salihu da Halima Abdullahi hukuncin zaman gidan yari bayan sun amsa laifukan da suka shafi ta’addanci. Matan biyu mahaifiya da
Wasu mutane da suka gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja sun bukaci gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya ceto yara ɗalibai yan makaranta da kuma malaman su
Aƙalla mutane biyar aka tabbatar da sun mutu a yayin da aka ceto wasu mutane 10 da ransu bayan da wani ginin me hawa uku da ake tunawa ya ruguzo
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata ya ziyarci shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda a gidansa dake Abuja. Har ya zuwa lokacin wallafa wannan labarin
Babbar kotun tarayya dake Kaduna ta bawa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai izinin zuwa asibiti a duba lafiyarsa musamman ido da kuma hakori a wasu asibitoci dake Abuja.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne dauke da makamai sun yi garkuwa da wasu ɗalibai akan hanyarsu ta zuwa wurin rubuta jarabawar shiga jami’a ta UTME. Lamarin ya faru
An gudanar da jana’izar mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, a birnin Abuja. Marigayiya Hajiya Umma ta rasu ne a ranar Juma’a a birnin Alƙahira na ƙasar Masar,
Gaggan ƴan siyasa na Najeriya da kuma wasu shuwagabannin addinai sun tattaru a babban masallacin ƙasa dake Abuja inda su ka gudanar addu’ar cikar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu shekaru
Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa kuma shugaban darikar Kwankwasiya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da sakataren jam’iyar ADC na ƙasa, Rauf Aregbesola a Abuja a ranar
Philips Tanimu Aduda, tsohon sanatan birnin tarayya Abuja ya fice daga jam’iyar PDP. A wata wasika mai dauke da kwanan watan 17 ga watan Maris da ya aike da ita
Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta kama mutane 20 bisa zargin aikata laifukan zabe a yayin zaben kananan hukumomi da aka gudanar a Federal Capital Territory. Mai magana
Wakilan jam’iyyu da basu gaza 20 ba ne aka kama da aikata laifin sayen kuri’a ranar Asabar a wurin zaɓen ƙananan hukumomi 6 dake faɗin birnin tarayya. Jami’an hukumar EFCC
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da Joshua Ishaku a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙaramar hukumar Bwari da ke Babban Birnin Tarayya (FCT). Baturen
Zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar a Babban Birnin Tarayya (FCT) ya fuskanci matsaloli da dama, inda rahotanni suka nuna ƙarancin fitowar masu jefa ƙuri’a, zargin sayen kuri’u
Ƙungiyar JOHESU gamayyar ma’aikatan kiwon lafiya ta dakatar da yajin aikin da suka shafe kwanaki 84 suna yi a faɗin biyo bayan wata yarjejeniya da su ka cimma da gwamnatin
Tsohon shugaban kwamitin shugaban ƙasa kan gyaran harkokin fansho, Abdulrashid Maina ya fito daga gidan gyaran hali bayan ɗaurin shekaru takwas da aka yi masa. Maina ya shafe shekaru a
Shugabannin jam’iyar PDP na kasa a karkashin jagorancin, Kabiru Tanimu Turaki sun gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a babban birnin tarayya Abuja. Taron ganawar ya gudana ne a