Cin zarafin da ake yi wa mutane na daga cikin matsalolin da ke ci gaba da dabaibaye Najeriya duk da fafutukar da hukumomi da kungiyoyi ke yi na yaki da
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Cin zarafin da ake yi wa mutane na daga cikin matsalolin da ke ci gaba da dabaibaye Najeriya duk da fafutukar da hukumomi da kungiyoyi ke yi na yaki da
Gwamnan Jihar Neja a arewacin Najeriya ya ce ‘yan bindiga sun kashe mutum aƙalla 220 a jiharsa cikin wannan watan na Janairu kaɗai a hare-haren da suka kai yankuna 300.
Sai dai hukumomin tsaro na ikirarin cewa suna samun nasara akan ‘yan fashin dajin a hare-haren da suke kai musu. A daidai lokachin da gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da
Watakila gwamnatin Najeriya ta kara farashin man fetur zuwa naira 302 a kan kowa ce lita a wata mai zuwa, Fabrairu, kamar yadda majalisar kasa kan tattalin arziki ta bayar
Tsohon shugaban mulkin sojin Najeriya Sani Abacha, wanda ya mulki kasar daga 1993 har lokacin mutuwarsa a 1998, ya hau mulkin ne bayan ya yaudari ‘yan siyasa, a cewar Janar
Dakarun sojan Najeriya da hadin gwiwar sauran jami’an tsaro sun samu nasarar fatattakar mayakan kungiyar IPOB daga wani daji dake kan iyakokin jihohin Imo da Anambra. Jami’an tsaron sun samu
Jam’iyyar APC ta tabbatar da cewa za ta gudanar da babban taronta na ƙasa ranar 26 ga watan Fabrairu. Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban kwamitin riƙon jam’iyyar wanda kuma da
Tsohon Shugaban Hukumar Zaɓe ta INEC a Najeriya Farfesa Attahiru Jega ya faɗa wa Majalisar Dokoki cewa yin amfani da ƙarfin ikonsu wajen sanya wa sabuwar dokar zaɓen hannu “ba
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba rundunar sojin kasar umarni su yi amfani da karfi wajen kawo karshen ‘yan bindigar da ke kashe-kashen al’ummar da basu ji ba basu gani
Haren-haren ta’addanci na ci gaba da zama sanadiyar rashin rayuka da dukiyoyin jama’a a Najeriya musamman a arewacin kasar. A Najeriya duk da ayyana ‘yan fashin daji da gwamnatin kasar
‘Yan bindiga sun sace wani basarake a jihar Plateau. Basaraken Da Gyang Balak, yakasance mai fada aji a gundumar Vwang da ke karamar hukumar Jos ta Kudu. Dan Majalisar dake
Uban jam’iyyar APC a Najeriya, Mista Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yana da ƙwarin gwiwa game da burinsa na zama shugaban Najeriya a shekarar 2023 Wannan na zuwa ne
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce nan ba da jimawaba za ta samu nasarar kubutar da daliban Islamiyyar Salihu Tanko da aka sace a jihar Neja da ke hannunun ‘yan
An gudanar da taron tunawa da dakarun sojin Najeriya da suka mutu a fagen daga
“Yanzu har shigar burtu suke yi, su yi shigar mata su saka hijabi, su shiga gari su labe. Kullum abin da ke faruwa kenan.” In ji Isa Ambarura. A Najeriya duk
Aminu Baba wani fitaccen mai sayar da motoci a Aminchi Motors dake Gusau ya fada hannun jami’an yan sanda inda ya bayyana musu irin munanan ayyukan da ya ke yi.
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da Kwamitin Majalisar Dattawan Najeriya da ke kula da sha’anin sojin kasar ya ziyarce shi a Maiduguri. Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum
Wani sabon rahoto da cibiyar nazarin dimukurdiyya da ci gaban kasa ta CDD ta fitar ya bankado yadda shugabanin sojojin Najeriya suka yi dumu dumu a harkar cin hanci na
Wasan da aka buga tsakanin kasar Mali da Tunisia a gasar cin Kofin Kasashen Nahiyar Afrika ya bar baya da kura bayan da alkalin wasa Janny Sikazwe ya tashi wasan
Rikicin shugabanci a jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya ya ƙara ƙamari, bayan da tsohon gwamnan jihar Sanata Muhammadu Adamu Aleiro ya buɗe