Gobara ta lalata dukiyar da ta kai ta naira biliyan dubu 3, wato tiriliyan 3 a Najeriya, kamar yadda Ministan harkokijn cikin gida na kasar, Rauf Aregbesola ya bayyana. Ministan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gobara ta lalata dukiyar da ta kai ta naira biliyan dubu 3, wato tiriliyan 3 a Najeriya, kamar yadda Ministan harkokijn cikin gida na kasar, Rauf Aregbesola ya bayyana. Ministan
Dogayen layuka a gidajen mai na daga cikin alamun da ‘yan Najeriya ke la’akkari da su wajen yiwuwar samun karancin man fetur a kasar. Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC
An kasa cimma matsaya a sulhun da jam’iyyar APC maiu mulki a Najeriya ke ƙoƙarin yi tsakanin ɓangaren gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Ibrahim Shekarau. Shugaban riƙo na
Akwai yiwuwar Najeriya ta ci gaba da ciyo bashi domin ci gaba da biyan tallafin man fetur, a cewar fadar shugaban ƙasa. Mai magana da yawun Shugaba Buhari, Femi Adesina,
Wasu mahara sun kai hari Ƙaramar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna tare da kashe wani makiyayi ta hanyar yanke kansa. Kwamashinan Tsaro Samuel Aruwan wanda ya tabbatar da faruwar lamarin
A kwanan nan gwamna Matawalle ya kai wa shugaba Buhari ziyara a fadarsa inda suka gana kan batun tsaro. Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa an ceto akalla mutane dubu 2,155
Gwamna Ganduje ya kuma yi alkawarin cewa gwamnati za ta kula da iyayen marigayiya Hanifa. Gwamnan jihar Kano a Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa iyayen Hanifa Abubakar ta’aziyyar
Jam’iyyar hamayya ta PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kada ya sake ya yi amfani da batun
Jiga-jigan mata mambobin jam’iyyar APC mai multi ciki har da uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, sun ce suna shirye tsaf don jan ragamar mulki a kasar. Matan na jam’iyyar APC
An cinna wa makarantarsu marigayiya Hanifa wuta da misalin karfe daya na dare a ranar Lahadi, wani ganau ya shaida. Ya kuma ce babu wanda ya rasa ransa.
Win-Win Kano Sabuwa tafiyar ta matasa ce” wadannan sune kalaman, Engr Muazu Magaji Dansarauniya jagoran tafiyar gidan siyasar da ake wa lakabi da Win-Win Kano Sabuwa a duk lokacin da
Kungiyoyim fararen hula a jihar Kano da ke arewacin Najeriya na ci gaba da matsin lambar neman gwamnatin Ganduje ta samar da dokar da za ta rika bin kadin hakkin
Dakarun dake aikin wanzar da zaman lafiya a jahar Filato sunyi nasarar hallaka wasu masu garkuwa da mutane su uku, suka kuma kwace makamai. Kakakin rundunar Tsaro ta Special Task
A yayin da jam`iyyun siyasa a Najeriya ke duba yankin da za su bai wa takarar shugabancin ƙasar, tuni wasu daga yankin arewa suka fara muhawara a kan wanda ya
Jam’iyar PDP dake zama babbar jam’iyar adawa a Najeria ta gudanar da wani taron gangami a jihar Lagos dake yankin arewa maso yamma. An gudanar da taron ne domin motsa
Wani hari da kasar Saudiya da kawayenta su ka kasar Yemen ya jawo mutuwar mutane 70. Kasar Saudiya ce take jagorantar kawayenta inda suke luguden wuta ta sama kan tawayen
Masu iƙirarin jihadi da ake zargin ‘yan ƙungiyar ISWAP ne sun kashe mutum biyu tare da sace wasu yara 20 a kusa da garin Chibok na Jihar Borno ranar Alhamis.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa gwamnatinsa tana da kudurin ganin ta bar mulkin kasar fiye da yadda ta karbi mulkinta. Shugaban ya kuma bukaci ‘yan kasar
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin Najeriya sun kashe mutanen da suka kira ‘yan ta’adda 37 a yankin arewa maso gabashin ƙasar tare da kama wasu 17 cikin mako
Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya yi gargadi kan kara farashin man fetur da cewa zai tura karin ‘yan kasar cikin fatara da talauci