Barayin daji sun yi dirar mikiya a gidan Sarkin Hausawa na Anguwar Azara da ke garin Jere a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, Mallam Ibrahim Tanko, inda suka sace matansa
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Barayin daji sun yi dirar mikiya a gidan Sarkin Hausawa na Anguwar Azara da ke garin Jere a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, Mallam Ibrahim Tanko, inda suka sace matansa
Tuni dai wannan murya ta kai kunnen mahukunta kuma har ma wasu daga cikinsu sun ziyarci tashar ta Kawo don bibiyar lamarin. A daidai lokacin da jami’an tsaro da wasu
Badaƙalar kama DCP Abba Kyari kan zargin hannu a safarar hodar Iblis ta ɗauki sabon salo a ranar Laraba bayan da hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi ta
Hisbah ta kama mutune 78 bisa zargin za su yi auren jinsi. An kama su ne a Unguwar Nasarawa GRA a wani gida da ake kira White House. Yanzu haka
Wasu ƴan jam’iyyar APC a jihar Kano dake arewacin Najeriya sun kafa wata sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha, abin da ya kawo kashe-kashen jam’iyyar zuwa bangare uku. Sabon ɓangaren
Alkaluma na Majalisar Dinkin Duniya sun nuna cewa akwai fursunoni fiye da miliyan 11 a gidajen yari a fadin duniya. Fiye da miliyan uku daga cikinsu ana tsare da su
Kakakin hukumar ta NDLEA, Femi Babafemi ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Litinin. Kafin dakatar da shi kan alaka da dan damfara Hushpuppi da
Abdulmalik Tanko – babban wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano – ya musanta zargin kashe yarinyar. Mutumin wanda ake zargi da sacewa tare da
‘Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da ‘yan bindiaga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin ‘yan fashin daji a jihar da ke tsakiyar
Hausawa na cewa hanya mai hadin zumuntar dole hakan ce ta faru domin kuwa tsohon gwamnan Kano ne Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kacibus da gwamna mai ci, Abdullahi Umar
Tsohon gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga jagorar jam’iyyar APC mai neman takarar
Rundunar Operation Hadin Kai wadda ke ƙarƙashin sojin Najeriya ta daƙile wani yunƙuri na harin kwanton ɓauna kan wasu motoci a kan hanyar Bama da ke Jihar Borno a arewa
Wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe wata mata a gidanta da ke Unguwar Kadawa a Kano. Waɗanda suka kashe matar matar mai suna Rukayya sun ji wa
Biyo bayan musayar yawu da yaki ci yaƙi cinyewa tsakanin yan Kannywood sakamakon hirar da aka yi da Tambaya a gidan rediyon BBC, Nazir Sarkin Waka ya yi alkawarin bata
A wasu sassa na jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, jama’a na jaddada yin kira ga hukumomi akan a kai musu dauki saboda hare haren ‘yan bindiga masu
Gwamnonin Sokoto, Kaduna, Kebbi da kuma mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Saad Abubakar na da daga cikin dubban mutanen da suka halarci jana’izar,Hassan Danbaba. An gabatar da sallar jana’izar a
Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da ba yarda lada ga duk wadanda za su rika tsegunta mata bayanai sirri kan bata gari da suka matsawa jihar. Babbar jami’ar watsa labarai
Shugaban hukumar da ke yaki da amfani da miyagun kwayoyi ta NDLEA, Janar Buba Marwa mai ritaya, ya yi kira da a samar da wani tsari da za a rika
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta jefa uria’r amincewa da tsige Mataimakin Gwamnan Mahdi Aliyu Gusau daga kan muƙaminsa da gagarumin rinjaye. Yayin wani zama a jiya