Buhari ya jagoranci taron manyan jam’ian tsaro

0

A dai-dai lokacin sha’anin tsaro ke cigaba da tabarbarewa a fadin Najeriya shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagorancin taron masu ruwa da tsaki a harkar tsaron kasar nan.

Taron ya samu halartar dukkanin shugabannin rundunonin soja da Kuma na hukumomin tsaro.

Buhari ya kira taron ne kwana guda bayan da wasu sanatoci da suka fito daga jam’iyun adawa suka yi barazanar tsige shi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here