
Sheikh Dahiru Buhari ya yi kira ga al’ummar musulmi kan su gudanar akan matsalar tsaro da ta ki ci taki cinye wa
Shehun malamin ya bayyana haka ne cikin wani sako muryarsa da aka naɗa.
A cikin sakon Shehu yayi addu’a akan mutanen da suke dauke da makamai suke tayar da hankalin al’ummar inda ya roki Allah yayi maganin su.
Har ila yau ya nemi al’umma da su gudana da wasu zikirai da addu’oi domin Allah Ya kawo karshen rikicin.