Matasa sun kone dakin ajiye gawa a Abia

0

Matasan sun kone ginin ne kan zargin cewa mutumin da ya mallaki dakin ajiye gawarwakin sana cirewa tare da safarar sassan jikin dan adam.

Matasan kauyen Ndiolumbe dake karamar hukumar Isiala Ngwa South a jihar Abia sun kona wani dakin ajiye gawarwaki dake yankin.

Kona dakin ajiye gawar ya jefa mutanen kauyen cikin zaman zullumi.

Har ya zuwa lokacin rubuta wannan labari babu wata sanarwa daga rundunar yan sandan jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here