APC ta nada Sanata Gobir a matsayin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa

Jam’iyar APC ta zabi sanata, Ibrahim Gobir a matsayin shugaban masu rinjaye kuma shugaban sanatocin jam’iyar APC a majalisar.

Gobir ya kasance shugaban kwamitin tsaro da bayanan sirri


Nadin nasan na zuwa ne bayan da Ibrahim Yahaya tsobon shugaban masu rinjaye ya sauya sheka ya zuwa jam’iyar adawa ta PDP.

Matakin da uwar jam’iyar APC ta dauka na kunshe ne cikin wata wasika da shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya aikawa majalisar.

Abd

More from this stream

Recomended