A daren jiya ne wasu yan bindiga da ake kyautata zaton matayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari gidan yarin Kuje dake Abuja.
Fursunoni da dama ne dai suka tsere a harin da kuma wasu kwamandodin kungiyar ta Boko Haram.