Peter Obi ya nesanta kansa daga tabarmi masu ɗauke da hotonsa

Dantakarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya nesanta kansa daga wasu tabarmin sallah da aka yi dauke da hoton sa.

A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Obi ya ce yana matukar girmama musulmi da ma sauran addinai.

Ya ce duk da cewa wadanda suka samar da tabarmin sun yi ne da kyakkyawar manufa amma abun da suka yi baya bisa tsari.

More from this stream

Recomended

Trump Ya Yaba Wa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin ƙwazon jagorancinsa wajen yaƙi da ta’addanci da magance matsalar tsaro a ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]