Buhari na ziyarar aiki a kasar Portugal

Shugaban kasa, Muhammad Buhari tare da shugaban kasar Portugal, Marcelo Rebelo De Sousa.

Buhari na wata ziyara ce ta aiki a kasar Portugal koda a jiya ya gana da wasu yan Najeriya dake zaune a can

More from this stream

Recomended