Hotunan Daurin Auren Dan Gwamnan Nasarawa By Sulaiman Saad - June 25, 2022 0 WhatsApp Facebook Twitter Manyan baki da dama ne ciki har da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo suka halarci daurin auren dangidan gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule da aka daura ranar Asabar.