Connect with us

Arewa

Kano: An yanke wa mawaƙi hukuncin kisa bisa yin ɓatanci ga Annabi

Published

on

Wata babbar kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai shekara 22 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa yin kalaman ɓatanci ga Annabi Muhammad S.A.W.

Kazalika kotun ta yanke wa wani matashin hukuncin shekara 10 a gidan yari tare da horo mai tsanani bisa laifin ɓatanci ga Allah Maɗaukakin Sarki.

Baba Jibo Ibrahim, Kakakin Babbar Kotun Kano, shi ne ya tabbatar wa BBC da hakan, inda ya ce dukkaninsu suna da damar ɗaukaka ƙara.

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending