Mutane da dame ne suka jikkata a harin da wasu yan bangar siyasa suka kai kan magoya bayan,Peter Obi dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Labour Party a jihar Lagos.
Mutane da dame ne suka jikkata a harin da wasu yan bangar siyasa suka kai kan magoya bayan,Peter Obi dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Labour Party a jihar Lagos.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya musalta maganganun da ake ta yadawa a gari cewa zai kara aure. A yan kwanakin nan wasu bayanai
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun buɗe wuta akan ayarin motocin, Dr.Abiye Sekibo4 darakta janar na yakin neman zaben Atiku Abubakar a jihar Rivers.
Kotun koli ta dakatar da Babban Bankin Najeriya CBN daga shirin sa na daina amfani da tsofaffin takardun kuɗin Naira a ranar 10 ga watan Faburairu kamar yadda bankin ya
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga tare da kone-kone a jihar Ogun kan ƙarancin sabbin takardun kuɗin naira da kuma ƙarancin man fetur. An shafe watanni dai ana fama da
Jami’an yan sanda dake ofishin yan sanda na Igbo Eze a jihar Enugu sun samu nasarar kama wasu mutane biyu Joseph Chinenye mai shekaru 39 da kuma Onyeka Kenneth Ezeja
Wani mutum ya yanke jikin ya fadi kuma ya mutu nan take lokacin da yake bin layin karɓar katin ATM a wani banki a can jihar Delta. A cewar jaridar
Wata kotun shari’ar Muslunci dake Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya ya zuwa gidan yari. Kotun ta kuma dage shari’ar da ake mata ya zuwa ranar 16 ga watan
Wata babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta bayar da umarnin kamawa tare da bincike da kuma gurfanar da shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas. Mahmoud Lamido shi
Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ya ce bankuna za su ci gaba da karbar tsoffin takardun kudi na Naira bayan wa’adin da aka kayya Emefiele ya yi magana
Babban bankin Najeriya ya kara wa’adin canza takardun tsohon kudin Naira. An sanar da hakan ne a cikin wata sanarwa da babban bankin… An bayyana hakan ne a cikin wata
Kotun sauraran kararrakin zaɓen gwamnan jihar Osun ta soke nasarar da dan takarar jam’iyyar PDP kuma gwamna mai ci Ademola Adeleke ya samu a zaɓen gwamnan jihar. A cikin watan
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya kaddamar da wasu ayyuka 7 a jihar Katsina. Kaddamar da ayyukan a ranar Asabar na daga cikin ziyarar aiki ta kwanaki biyu da Buhari yake
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow ya fice daga jam’iyyar APC. Fitarsa daga jam’iyyar na kunshe ne cikin wata takarda da ya aikewa shugaban jam’iyyar APC na mazabar Kolere dake
An tsaurara matakan tsaro a birnin Lagos gabanin zuwan shugaban kasa Muhammad Buhari. An jibge tarin jami’an tsaro daban-daban a wurin sauka da tashin shugaban kasa dake filin jirgin sama
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kisan mutane 4 da wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi a kauyen Gambar Sabon-Layi dake
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta ce jami’anta sun samu nasarar ceto yara biyu daga cikin ɗaliban firamaren dake Alwaza a karamar hukumar Doma ta jihar. Mai magana da yawun
Yan bindiga sun sace yara 6 a firamaren LEA dake Alwaza a ƙaramar hukumar Doma ta jihar Nasarawa. Rahotanni sun bayyana cewa yan bindigar sun sace yaran ne da misalin
Wasu abubuwan fashewa da ake kyautata zaton nakiyoyi ne sun fashe a wurin gangamin taron jam’iyyar APC a jihar Rivers. Magoya bayan jam’iyar ta APC da dame ne suka jikkata