Ƴan fashin daji sun sace almajirai 15 daga wata makarantar Allo dake ƙauyen Gidan Bakuso a ƙaramar hukumar Gada ta jihar Sokoto. Rahotannin da suka fito daga ƙauyen sun bayyana
Ƴan fashin daji sun sace almajirai 15 daga wata makarantar Allo dake ƙauyen Gidan Bakuso a ƙaramar hukumar Gada ta jihar Sokoto. Rahotannin da suka fito daga ƙauyen sun bayyana
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Muhammad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su fara duban watan Ramadan ranar Lahadi. Sarkin Musulmin ya sanar da haka ne cikin
An kawo gawar shugaban Bankin Access, Hebert Wigwe wanda ya mutu a kasar Amurka a wani hatsarin jirgin sama. Wigwe ya mutu tare da matarsa da kuma ɗansa.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da rage awanni aiki ga ma’aikatan a jihar a cikin watan azumin Ramadan. Sanarwar rage awannin aikin na kunshe ne cikin wata sanarwa da ofishin
Wasu matuƙan jirgi biyu na rundunar sojan saman Najeriya sun tsira da ransu bayan da jirgin da suke ciki ya faɗi a lokacin da suke samun horo a ranar Alhamis.
Sani Abdullahi malami a Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun a jihar Kaduna ya ce ɗalibai 287 ne ba a gansu ba bayan da ƴan bindiga suka
Ƴan bindiga a ranar Talata sun kashe wani makiyayi tare da shanu 50 da kuma tumakai a garin Fanzo dake ƙaramar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato. Alhaji Dan-Azumi wanda
Aƙalla mutane 19 ne suka mutu a Cibiyar Kula Da Lafiya ta Tarayya dake Jalingo sakamakon kamuwa da cutar zazzaɓin Lassa. Mai riƙon muƙamin shugaban sashen asibtin kwantar da marasa
Shugaban jam’iyar APC na jihar Ekiti, Paul Omotoso ya mutu . Wata majiya dake kusa da iyalinsa ta ce Omotoso ya mutu ne da tsakar daren ranar Laraba bayan gajeriyar
Dakarun rundunar sojan Najeriya da kuma ta rundunar sojan ruwan Najeriya a ranar Talata sun kashe mayaƙan ƙungiyar IPOB guda biyar a yayin musayar wuta a sansanin mayaƙan kungiyar dake
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da Julius Abure a matsayin halastaccen shugaban jam’iyar Labour Party na ƙasa. A ranar Laraba kotun ɗaukaka ƙarar ta jingine hukuncin babbar kotun
Babban Sifetan Ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya bayar da umarnin dakatar da gudanar da sana’ar POS dama duk wani nau’in hada-hadar biyan kuɗi ta banki a harabar ofisoshin ƴan
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a Abuja babban birnin ƙasarnan bayan ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai ƙasar Qatar. Tinubu ya sauka a Abuja da maraicen
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu na cigaba da ziyarar kwanaki biyu a ƙasar Qatar. A yayin ziyarar Tinubu ya gana sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Althani. Ziyarar ta mayar
Mataimakin shugaban ƙasa ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari a gidansa dake Daura. Kawo yanzu babu wata sanarwa da aka fitar kan makasudin ziyarar ta Shettima zuwa Daura. A
Kotu ta sahalewa gwamnatin tarayya da ta kwace wasu jiragen ruwa guda biyu da aka samu da ɗaukar ɗanyen man fetur na sata a yankin Niger Delta. A ranar 20
Kwamandan Hukumar Hisba ta Jihar Kano,Mallam Aminu Ibrahim Daurawa ya sauka daga kan muƙaminsa na shugabancin hukumar. Daurawa ya sanar da saukar tasa ne cikin wani saƙon bidiyo da ya
Wasu masu garkuwa da mutane Gayya Alhaji Abdu da kuma Siyyo Alhaji Amadu sun tuba inda suka miƙa kansu ga shugabannin kungiyar mafarauta ta jihar Taraba inda suka ce ƙashin
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarci kamfanonin da suke samar da siminti da su cigaba da sayar da simintin akan farashin da suke sayarwa a baya. Ministan Ayyuka, David
Rundunar ƴansandan jihar Filato ta kama wani matashi, Joseph Yakubu mai shekaru 29 da ake zargi da kisan mahaifinsa Yakubu Dalyop ta hanyar buga masa taɓarya. Da yake gabatar da