Gawar Shugaban Bankin Access Ta Iso Najeriya

An kawo gawar shugaban Bankin Access, Hebert Wigwe wanda ya mutu a kasar Amurka a wani hatsarin jirgin sama.

Wigwe ya mutu tare da matarsa da kuma ɗansa.

More from this stream

Recomended