Kashim Shettima Ya Ziyarci Buhari A Daura

Mataimakin shugaban ƙasa ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari a gidansa dake Daura.

Kawo yanzu babu wata sanarwa da aka fitar kan makasudin ziyarar ta Shettima zuwa Daura.

A yayin ziyarar mataimakin shugaban kasar na tare da gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda, Atiku Bagudu tsohon gwamnan jihar Kebbi kuma ministan kasafin kuÉ—i da tsare-tsare, Rochas Okorocha tsohon gwamnan jihar Imo da kuma wasu mutane da dama.

More News

Mutane 11 Sun Mutu A Wani Hatsarin Mota A Kano

Mutanen da basu gaza 11 ne ba aka tabbatar da sun mutu a yayin da wasu 16 suka jikkata mutum É—aya kuma ya tsira...

Ƙasar Amurika ta fara shirin kwashe sojojinta daga Nijar

Gwamnatin kasar Amurka ta fara shirin janye dakarunta daga jamhuriyar Nijar kamar yadda kafar yaÉ—a labarai ta CBS ta bada rahoto. Wani jami'in ma'aikatar wajen...

Sojoji sun kashe Æ´an ta’adda biyu tare da gano makamai a jihar Borno

Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe wasu ƴan ta'adda biyu a ƙauyen Kana dake ƙaramar hukumar Biu ta jihar Borno. A wata sanarwa ranar Asabar...

An halaka mutane 6 a wani faÉ—a tsakanin Æ´anbindiga da Æ´anbanga

Mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ’yan banga da aka fi sani da ‘Yan...