Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda ake sarrafawa tare da raba abincin ciyarwar watan Azumi a jihar da gwamnatin Kano ta samar. A yayin wata
Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda ake sarrafawa tare da raba abincin ciyarwar watan Azumi a jihar da gwamnatin Kano ta samar. A yayin wata
Tsohon gwamnan jihar Kaduna,Mallam Nasiru El-Rufai ya ziyarci Sanata Abdul Ningi a ranar Juma’a. Tsohon gwamnan ya ziyarci Sanatan ne a gidansa dake Abuja kawo yanzu ba a bayyana wani
Ƴan bindiga sun kashe sojoji biyu da kuma wasu mutane uku a yayin da suka ƙona gidaje da dama a Umaisha dake ƙaramar hukumar Toto ta jihar Nasarawa. Ba wannan
Mutanen da suka fito daga mazaɓar dakataccen dan majalisar dattawa, Sanata Abdul Ningi sun shigar da ƙara a gaban babban kotun tarayya dake Abuja inda suka nemi kotun da ta
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun samu nasarar daƙile wani hari da ƴan fashin daji suka kai ƙauyen Hayan Dam dake ƙaramar hukumar Kankara ta jihar. A
Gwamnatin jihar Katsina ta ce mata 10 ne da kuma ƙananan yara tara aka ceto daga cikin mutanen da ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su watan da ya
Rundunar Sojan Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 16 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daga ƙauyen Tantatu a ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. A ranar
Rundunar sojan Najeriya ta fitar da hoto da kuma sunayen sojoji 16 da aka yiwa kisan gilla a jihar Delta. Ranar Alhamis ne aka kashe sojoji 17 da lokacin da
Gidaje da dama ne dake garin Okuoma a gaɓar ruwa aka ƙone ƙasa da sa’o’i 24 da kisan sojoji 16 a garin bayan da suka je kwantar da wani rikicin
Shirye-shiryen sun yi nisa a ƙoƙarin da gwamnatin jihar Katsina take yi na sayarwa da al’ummar jihar kayan abinci cikin farashi mai sauƙi. Tuni aka kammala shirin fara rabon hatsi
Ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da shugaban jam’iyar PDP na jihar Edo, Tony Anizeigbeme. Rahotanni sun bayyana cewa an yi garkuwa da Azeigbeme
Hukumar Kwastam ta Najeriya shiya ta ɗaya dake jihar Ogun ta ce ta kama harsashi 940 da darajarsa ta kai miliyan ₦557,120,828. Hukumar ta Kwastam ta ce an ɓoye harshin
Kotun dake sauraron ƙararrakin fyaɗe da kuma cin zarafin matan aure a jihar Lagos ta yankewa wani mai suna, Nuruddeen Nasiru ɗaurin rai da rai bayan da aka same shi
Fasinjoji 15 aka yi awon gaba da su inda aka tasa ƙeyarsu ya zuwa cikin daji dake tsakanin garin Donga-Maraban Baissa dake ƙaramar hukumar Donga ta jihar Taraba a ranar
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutane ukua wani rikicin kabilanci a kananan hukumomin Nuuman da Demsa dake jihar. Rikici ya ɓarke ne a garuruwan Selti da
Shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin cewa kada a biya masu garkuwa da mutane ko sisi duk kuwa da matsin lambar da za ayi. Ministan sadarwa da wayar
Ƴan fashin daji sun sace kusan mutane 61 a ƙauyen Buda dake ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa ƴan fashin dajin sun kai hari kan
Majalisar Dattawa ta dakatar da sanata Abdul Ningi kan zargin da ya yiwa cewa an yi cushen naira tiriliyan 3.7 a cikin kasafin kuɗin shekarar 2024 da majalisar ta zartar.
Mutane 3 ne aka kashe a wani rikicin kabilanci a Nnaorokpa dake ƙaramar hukumar Nta Ikom ta jihar Cross River. Mutanen da suka mutu a rikicin sun haɗa da Rejoice
Ƴan bindiga sun kai farmaki kan rukunin wasu jami’an ƴan sanda dake aikin sintiri a Abakaliki babban birnin jihar Ebonyi inda suka kashe huɗu daga ciki . Harin ya faru