An ga jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira ta 1444. An bayyana hakan ne a cikin wata ‘yar gajeriyar sanarwa ta shafin sada zumunta na Facebook na Haramain Sharifain. Sanarwar
An ga jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira ta 1444. An bayyana hakan ne a cikin wata ‘yar gajeriyar sanarwa ta shafin sada zumunta na Facebook na Haramain Sharifain. Sanarwar
Wani mai hasashen yanayi a Najeriya Alhaji Adamu Katakore ya faɗa cewa za yau Alhamis za a samu ruwan sama a wasu garuruwan jihar Adamawa. A cewarsa, garuruwan sun hada
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce a kalla mutane 214 ne suka mutu sakamakon hare-haren ‘yan ta’adda, rikicin kabilanci da kuma daukar fansa a fadin jihar daga watan Janairu zuwa Maris
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar, ya fitar da sanarwar umurtar Musulmi da su nemi jinjirin watan Shawwal
Wata kotun Musulunci a unguwar Ɗanbare da ke Kano ya yanke wa wani matashin mai suna Nazifi Hassan hukuncin bulala ashirin saboda ya saci kaza. Bayan yanke masa wannan hukuncin,
Ahmadu Fintiri na Jam’iyyar PDP ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa a karo na biyu. A farko dai an sanar cewa Fintiri ya sha kaye a hannun Aishatu Dahiru ta
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dakatar da Kwamishinan Zabe na Adamawa Hudu Yunusa Ari. Wannan matakin na zuwa ne bayan sanarwar da Kwamishinan ya yi a
Hukumar zabe mai zaman kanta soke ayyanawar da aka cewa Mrs Binani ce wadda ta lashe zaben gwamnan Adamawa. A cikin wata sanarwa da Kwamishinan yada labarai da wayar da
An tsinci gasar wani yaro Almajiri mai shekaru 16 Yusufa Mustapha, bayan wasu ‘yan bindiga sun zare idonsa daya a karamar hukumar Kiyawa ta jihar, kamar yadda rundunar ‘yan sandan
Akalla mutane 29 ne aka kashe a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kauyen Runji da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna. Harin wanda ya
Wani dan Najeriya mai suna Adedeji Odulesi ya kware a harsunan Ingilishi da Pidgin da Yoruba da Igbo da Hausa da Faransanci da Jamusanci da Sifaniyanci da kuma harshensa na
Wani ɗan shekara 25 Banji Adebayo a Jihar Kwara ya faɗa rijiya, wanda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuwarsa. Al’amarin dai ya faru ne a Ile-Nla da ke Omu-Aran a
Wani ɗan shekara 25 Banji Adebayo a Jihar Kwara ya faɗa rijiya, wanda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuwarsa. Al’amarin dai ya faru ne a Ile-Nla da ke Omu-Aran a
Wani malamin addinin Muslunci a Najeriya, Sheikh Muyiddeen Bello, ya soki lamarin wasu da aka ce Malaman Musulunci ne kuma suka je gidan ɗandaudu Bobrisky da sunan yi masa addu’ar
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya aike da dakarun soji zuwa yankunan ƴan a-ware na Donetsk and Luhansk da suke a gabashin Ukraine saboda “tabbatar da zaman lafiya.” Wannan yana zuwa
Rahotanni da ke fitowa daga jihar Bauchi sun tabbatar da mutuwar wani yaro matashi ɗan shekara 14 da ya halka kansa a Ningi. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rahotanni da ke shigowa daga Ankara babban birnin kasar Turkiyya na nuna cewa shugaban ƙasa Recep Erdogan ya kamu da cutar korona tare da mai ɗakinsa.
Yayin da zaɓen 2023 yake ƙara ƙaratowa, wasu daga cikin ƴan siyasar ƙasar sun fara nuna aniyarsu ta tsayawa takara. Ɗaya daga ciki shi ne tsohon gwamnan Lagos kuma uban
Wata ƙungiyar matasan arewacin Najeriya mai suna Arewa Youth Assembly sun yi kira ga hamshaƙin ɗan kasuwa, wato Alhaji Aliko Dangote, da ya fito takarar shugabancin Najeriya a 2023. Matasan
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya faɗa a yau Laraba cewa a cikin shekaru biyu da suka wuce, an kashe mutane 387 a rikice-rikicen da aka yi a ƙananan