Rasha ta tura dakaru gabashin Ukraine

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya aike da dakarun soji zuwa yankunan ƴan a-ware na Donetsk and Luhansk da suke a gabashin Ukraine saboda “tabbatar da zaman lafiya.”

Wannan yana zuwa ne jim kadan bayan Shugaba Putin din ya ayyana wadannan yankunan a matsayin masu Ć´ancin kansu.

Tun a shekarar 2014 yankunan Ć´an a-waren suke samun goyon bayan Rasha.

Sai dai ƙasashen Yamma, ciki har da Amurka da Birtaniya, sun nuna rashin amincewarsu ga wannan lamari.

Masu sharhi sun nuna fargabarsu game da abin da ka iya haddasa yaƙi.

Yankunan dai sun jima suna fafutukar kafa kasa mai zaman kanta.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaĆ™i da yiwa tattalin arzikin Ć™asa ne ya hana shi bayyana...