A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta yi na kama tsohon Gwamnan Jihar,
A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta yi na kama tsohon Gwamnan Jihar,
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta yi nasarar lalata kilogiram 304,436 da lita 40,042 na haramtattun abubuwa da aka kama daga sassan jihohin Legas
Mambobin jam’iyyar APC a mazabar da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje. Majalisar zartarwar yankin Ganduje karkashin jagorancin
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Osun sun kama wani mazaunin kauyen Kajola da ke kusa da Apomu a jihar mai suna Lukman Adejoju bisa zargin kashe mahaifiyarsa mai suna Aminat,
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas, a ranar Juma’a, ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan kaso wa Idris Olarewaju Okuneye, wanda aka fi sani da
Wasu ‘yan bindiga sun daki hotunan yadda suka gudanar da sallar Idi-el-Fitr ta bana da sauran bukukuwan da aka yi a fili a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin
Ƴan sandan jihar Adamawa sun kama wani magidanci mai suna Ibrahim Abubakar dan shekara 33 da haihuwa da ke zaune a unguwar Sabon Gari-Futy a karamar hukumar Girei da laifin
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun Operation Hadin Kai, a ranar Juma’a, sun kashe ‘yan ta’adda shida, bayan wani harin kwantan bauna da suka kai a hanyar Buratai-Buni Gari, a jihar
Gobara ta sake tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Idan ba a manta ba dai, a ranakun 18 ga Maris,
Babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar Juma’a ta tura , Idris Okuneye, wanda aka fi sani da Bobrisky gidan yari saboda wulakanta naira. Mai shari’a Abimbola Awogboro ya
Dakarun sojojin Najeriya a wani samame daban-daban da suka kai a jihohin Zamfara da Katsina sun kashe ‘yan ta’adda 11. A garin Zamafara, an kai samame maboyar wani shugaban ‘yan
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta ce ta kama wani sojan bogi da ake zargi da aikata laifukan yaki, wanda sojoji suka bayyana suna nema ruwa a jallo. Kakakin rundunar
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta ce jami’anta sun kama wani mutum mai shekaru 24, Gadafi Bala, bisa zarginsa da lalata wata yarinya ‘yar shekara 14 a
Wasu daliban jami’ar Jos da ke jihar Filato a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matsalar karancin ruwa da rashin wutar lantarki a wuraren kwanansu. Daliban
Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba da rahoton raguwar ribar da
Gawarwakin sojojin da aka kashe a jihar Delta kwanan nan sun isa maƙabartar sojoji ta kasa da ke Abuja. Gawarwakin sun iso ne da misalin ƙarfe 2:39 na rana a
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wani dan kasar China, Frank Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe budurwarsa, Ummukalthuum Buhari. Ku tuna cewa Quangrong ya
‘Yan makaranta 137 da aka sace daga Kuriga, karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, wadanda aka sako ranar Lahadi, sun isa gidan gwamnati da ke Kaduna. A ranar Lahadin da
Farashin kankara a cikin babban birnin Kano ya yi faɗi daga Naira 700 zuwa 150 sakamakon hazo da sanyin yanayi da mazauna garin suka fara fuskanta tun ranar Lahadin da
Kungiyar likitocin Najeriya reshen jihar Filato a ranar Laraba ta ce ta kama wani likitan bogi bisa zarginsa da gudanar da aikin jinya a makarantu da wuraren ibada a jihar.